2023: Kotu ta kori Ahmad Lawan daga takarar Sanatan Yobe ta Arewa

Date:

Daga Aliyu Nasir Zangon aya

 

Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a Damaturu, ta umarci jam’iyyar APC da ta mika sunan Bashir Shariff Machina a matsayin ɗan takarar sanatan Yobe ta Arewa, bayan tabbatar da zaben fidda-gwani da jam’iyyar ta gudanar a ranar 28 ga watan Mayun 2022.

Talla

 

 

Mai shari’a Fadimatu Murtala, a cikin hukuncin da ta yanke a yau Laraba a Damaturu, ta kuma soke zaben fidda gwani na ranar 9 ga watan Yunin 2022 wanda ya samar da shugaban majalisar dattawa, Ahmed Lawan a matsayin ɗan takarar.

Talla

Lauyan wanda a ke ƙara na 2, Kolawale Balogun ya shaida wa manema labarai cewa za a ba wa wanda yake karewa shawara kan mataki na gaba.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Rikicin Siyasar Kano: Kashim Shattima ya ajiye Sako ga yan Siyasa

Mataimakin shugaban ƙasa Kashim Shettima ya roki yan siyasar...

A Lura da Amfani da Kayayyakin da Aka Tanadar a Ƙasa Mai Tsarki – Hukumar Jin Daɗin Alhazai ta Jihar Kano

Daraktan Janar na Hukumar Jin Daɗin Alhazai ta Jihar...

Sanata Barau Jibrin ya zama Uban kungiyar tsofaffin yan majalisun Kano

Kungiyar tsofaffin yan majalisu ta kano sun nada mataimakin...

Babu wanda ya hana ni shiga Fadar Shugaban Kasa – Shettima

Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya bayyana cewa babu...