Daga Khadija Abdullahi Aliyu
Hukumar Kula da aikin hajji ta Najeriya ta ce ta kwashe maniyyatan Najeriya 24,744 zuwa kasar Saudiyya don gudanar da aikin...
Tsaffin sojojin Najeriya da suka ajiye aiki su 24 sun mika wuya ga tafiyar kwankwasiyya karkashin jagorancin Madugunta Sanata Rabiu Musa kwankwaso.
Tsaffin sojojin sunce...
Daga Maryam Muhammad Ibrahim
Shugaban Karamar hukumar Wudil Abba Muhammad Tukur ya yi alkawarin tallafawa iyaye domin su sami sukunin aurar da 'yayansu musamman mata.
"Mun...
Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusif ya dakatar da ɗaya daga cikin hadimansa mai suna Ibrahim Rabiu mai muƙamin SSR saboda bayyana matsayar Kwankwaso...