Nishadi

Sare bishiya: Kotu a Kano ta yanke wa wani hukuncin daurin watanni 2 a gidan yari

Daga Rahama Umar Kwaru   Wata kotun majistare da ke zamanta a Rijiyar Zaki a Kano ta yanke wa wani mai suna Alh Inuwa Ayuba hukuncin...

Wani jarumin TikTok ya mutu ya na tsaka da yin bidiyon kai-tsaye

Wani bidiyo da ke yawo a kafafen sada zumunta ya nuna lokacin da wani ɗan TikTok mai suna Disturbing, wanda ke cikin gungun masu...

Mawaki Rarara zai angonce da Jaruma Aisha Humairah

Daga Abdullahi Shu'aibu Hayewa   Shahararren mawakin siyasar nan Dauda Kahutu Rarara zai auri Jarumar Kannywood Aisha Humaira. Kamar yadda wata majiya ta kusa da Angon ta...

Yadda akai Rarara ya yi min waƙa – Fatima Mai Zogale

Daga  Khadija Abdullahi Aliyu   Matashiyar nan da shahararren mawakin nan Dauda Kahutu Rarara ya yiwa waƙar Fatima Mai Zogale ta yi karin haske kan yadda...

Adam Zango ya ayyana sunayen matanen da suka taimakeshi lokacin da yake cikin mawuyacin hali

Daga Rukayya Abdullahi Maida   Fitaccen jarumi a masana'antar kannywood Adam A zango yace baya jin dadin yadda wasu suke ganin laifi ko zagin wasu mutane...

Popular

Subscribe

spot_imgspot_img