Wasanni

Kungiyar Smolly United za ta yi bikin cika shekaru 9 da kafuwa

Kungiyar kwallon kafa ta Smolly United FC Dambatta za ta gudanar da bikin cikar kungiyar shekaru 9 da kafuwa. Kungiyar Smolly United kungiya ce da...

Gwamnan Kano ya nada sabbin yan hukumar gudanarwar Kano Pillars, ya baiwa Ahmad Musa Mukami

Daga Maryam Muhammad Ibrahim   Gwamnan jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya amince da nada sabbin yan hukumar gudanarwar kungiyar Kwallon kafa ta Kano Pillars. Hakan...

Rashin katabus: Gwamnatin Kano ta baiwa Pillars wa’adin wasanni uku na su farfaɗo da ƙoƙarin su

  Gwamnatin jihar Kano ta bayar da wa’adin wasanni uku ga mahukuntan kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars domin dawo da ƙoƙarin ta da samun...

SWAN a Kano ta nada sabon Sakatare, Mataimakin Sakatare da uban kungiyar

Daga Zainab Kabir Kundila   kungiyar marubuta labaran wasanni ta kasa reshen jihar Kano wato (SWAN) na farin cikin sanar da nadin uban kungiyar da Sakatare...

NFF ta karawa kwamishinoni wasanni alawus na kaso 25 a gasar wasanni ta bana – Ibrahim Gusau

Daga Zainab Kabir Kundila   Hukumar kwallon kafa ta kasa ta bukaci kwamishinonin wasanni da a koda Yaushe su kasance masu gaskiya da adalci a yayin...

Popular

Subscribe

spot_imgspot_img