Labaran Siyasa

Yanzu-yanzu: Tsohon Ministan Buhari ya fice daga Jam’iyyar APC

Daga   Tsohon Ministan shari'a na Nigeria zamanin mulkin Buhari Abubakar Malamin ya fice daga jam'iyyar APC inda ya koma jam'iyyar ADC ta masu kokarin kawar...

Magance sheye-shaye ne kadai zai kawo karshen matsalar tsaro da talauci a Nugeria – Shugabar LESPADA

Daga Usman Usman   Ambassador Maryam Hassan shugabar kungiyar wayar da kan Al'umma da taimakawa wadanda suka fada shaye-shaye ta League for Societal Protection Against Drugs...

‎Kungiyar APC Patriotic Volunteers Ta Mayar Da Martani Kan Sauke Alhaji Usman Daga Mukamin Wazirin Gaya

Daga Isa Ahmad Getso ‎ ‎Kungiyar APC Patriotic Volunteers ta bayyana matakin da Sarkin Gaya ya dauka na janye sarautar Wazirin Gaya daga hannun tsohon Sakataren...

Rahoto: An kwantar da Buhari a ICU a Landan

  Tsohon Shugaban Kasa Muhammadu Buhari na fama da rashin lafiya, kuma rahotanni sun ce kwanan nan aka sallame shi daga dakin kula da masu...

Kacibus: A karon farko an hadu tsakanin Gwamnan Abba da Sarki Aminu Ado a Madina

Daga Khadija Abdullahi Aliyu   A karon farko an hadu tsakanin Gwamnan jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf da Sarkin Kano na 15 Alhaji Aminu Ado...

Popular

Subscribe

spot_imgspot_img