Nishadi

An Samar da Sabuwar Manhajar Kallon Fina-finan Hausa Mai Suna Kallo

  Mu na farin cikin sanar da ku manhajar nishaɗantarwa ta yanar gizo mai suna kallo. An ƙirƙiri manhajar kallo.ng ne domin sada masoya nishaɗi, musamman...

Sanata Barau Jibril ya Sauke kabakin arziki a Kannywood

Daga Habiba Bukar Hotoro   Sanatan Kano ta arewa Sanata Barau Jibril ya bada tallafi ga Yan masana'antar Kanywood domin su bunkasa sana'ar su ta Fina-finan...

Lawan Ahmad ya bayyana Dalilinsa na hada Wasan Hausa da Siyasa

Daga Umar Hassan Shahararren Jarumin Kannywood kuma Furodusan fun din Izzar So, Ahmad Lawan ya bayyana dalilan da suka sa ya zabi hada  wasan Hausa...

Rashin Cika alkawari: An gurfanar da Hafsat Idris ta Kannywood a gaban kotu

Daga Habiba Bukar Hotoro Kamfanin shirya fina-finai na Uk entertainment ya maka fitacciyar jarumar Kannywood, Hafsat Idris wadda akewa lakabi da Barauniya a gaban kotu...

Duk da nayi aure zan cigaba da fitowa a Fim din kwana 90 inji Rahma Mk

Daga Badiya Muhd   Masu kallo su na tsaka da shaukin kallon shirin fim mai dogon zango na Kwana Casa’in, kwatsam aka wayi gari daya daga...

Popular

Subscribe

spot_imgspot_img