General News

Yanzu-Yanzu : Mataimakin Shugaban Karamar Hukumar Ungoggo Ya Rasu

Daga Jamili Dantsoho Bachirawa A safiyar Lititin din ne aka sanar da Rasuwar Mataimakin Shugaban Karamar Hukumar Ungoggo Hon. Abdullahi Dantalata Karo . Shugaban Karamar Hukumar...

Tsohon Sarkin Kano Muhd Sanusi II ya Mika ta’aziyyar Rasuwar Mahaifiyar Sarakunan Kano da Bichi

Tsohon Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II ya aike d sakon ta’aziyyarsa na mutuwar Hajiya Maryam Ado Bayero ga al'ummar jihar Kano baki daya. A...

Yanzu-Yanzu :Ganduje ya Kona Gurbattatun kayiyakin da Hukumar Kare Hakkin Masu siyayya ta kwace

Daga Siyama Ibrahim Sani Gwamnan jihar Kano Dr Abdullah Umar Ganduje ya jagoranci kone kayiyakin miliyoyin Nairori d Hukumar Kare Hakkin Masu siyayya ta jihar...

Rasuwar Mahaifiya ga Sarakunan Kano da Bichi, Babban Rashi ne ga Kasa- Garban Kauye

Daga Surayya Abdullahi Tukuntawa Shugaban karamar Hukumar Kumbotso Hon Hassan Garban Kauye Farawa ya Bayyana Rasuwar Hajiya Maryam Ado Bayero ( Mama Ode ) Mahaifiyya...

Rashin Mai Babban Daki Zai bar gibi Mai yawa a Kano – Alhassan Ado Doguwa

Daga Nasiba Rabi'u Yusuf Shugaban Masu Rinjaye na Majalisar Wakilai ta Kasa Kuma Dan Majalisa Mai Wakiltar Kananan Hukumomin Tudun Wada da Doguwa Hon. Alhassan...

Popular

Subscribe

spot_imgspot_img