Wasu Sun So yinwa Shafin na Kutse- Abba Anwar

Date:

Daga Khalifa Hamid

Babban sakataren labaran Gwamnan Kano Abba Anwar a ranar Litinin ya ce masu satar bayanan sun yi yunkurin yi masa kutse a shafinsa na Facebook ba, amma yace basu yi Nasara ba.
 A cewar sanarwar da ya aikowa Kadaura24 ya ce wancan ”yunƙurin da wasu marasa gaskiya suka yi don samun damar shiga ba tare da izini ba (hacking) zuwa Shafin Facebook Amma an gano kuma an gyara shi.

 “Na yi imanin cewa an yi ƙoƙari ne don samun izini ba tare da izini ba don mallakar damar yin abubuwan da basu dace ba don yin labaran karya game da gwamnatin Kano.
 A cikin sanarwar, Abba Anwar ya nemi kariyar Allah “Dukkan yabo ya tabbata ga Allah Madaukakin Sarki bisa ikonsa aka samu damar dakile aiyukan Bata garin.

 Ya ci gaba da cewa har yanzu shafin jami’an nasa shine Abba Anwar.

209 COMMENTS

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Fadan daba ya sa an hade Sallar Magariba da Isha’i a wata unguwa Kano

Daga Munnira Ahmad Al'ummar unguwar Dorayi dake karamar hukumar Gwale...

Sanata Barau Jibrin ya ziyarci filin wasan kungiyar kwallon kafa ta Barau, ya ba su tallafin Naira 2m

Daga Rahama Umar Kwaru   Mataimakin shugaban majalisar dattawan Nigeria, Sanata...

Fadan daba: An yi wa wani matashi yankan Rago a Gayawa

Daga Muhammed B. Garba Fadan daba yayi sanadiyar mutuwar wani...

Shugaban Karamar hukumar Wudil ya ɗauki nauyin ɗalibai 33 da za su karanci aikin Ungozoma

Daga Khadija Abdullahi Aliyu   Shugabann karamar hukumar Wudil Hon. Abba...