Wasu Sun So yinwa Shafin na Kutse- Abba Anwar

Date:

Daga Khalifa Hamid

Babban sakataren labaran Gwamnan Kano Abba Anwar a ranar Litinin ya ce masu satar bayanan sun yi yunkurin yi masa kutse a shafinsa na Facebook ba, amma yace basu yi Nasara ba.
 A cewar sanarwar da ya aikowa Kadaura24 ya ce wancan ”yunƙurin da wasu marasa gaskiya suka yi don samun damar shiga ba tare da izini ba (hacking) zuwa Shafin Facebook Amma an gano kuma an gyara shi.

 “Na yi imanin cewa an yi ƙoƙari ne don samun izini ba tare da izini ba don mallakar damar yin abubuwan da basu dace ba don yin labaran karya game da gwamnatin Kano.
 A cikin sanarwar, Abba Anwar ya nemi kariyar Allah “Dukkan yabo ya tabbata ga Allah Madaukakin Sarki bisa ikonsa aka samu damar dakile aiyukan Bata garin.

 Ya ci gaba da cewa har yanzu shafin jami’an nasa shine Abba Anwar.

209 COMMENTS

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Gwamnatin Kano ta yi karin haske kan batun goyo a babur

Gwamnatin jihar Kano ta ce masu sana’ar Achaba Kawai...

Kwamishinan shari’a na Kano ya gana da kwamishinan ’Yansanda kan korafe-korafen kama masu goyo a babur

Babban Lauyan Gwamnatin Kano kuma Kwamishinan Shari’a, Abdulkarim Kabiru...

Mai ciki ta mutu bayan ma’aikacin asibiti ya ƙi yarda a biya kuɗi ta waya

Wata mata mai ciki, Aisha Najamu, ta mutu a...

Kungiyoyin Arewa sun gargadi Tinubu kan shigo da Yakubu Dogara cikin Gwamnatinsa

Wasu kungiyoyin matasa da na zamantakewa-siyasa daga Arewa maso...