Yanzu-Yanzu: Mayakan Boko Haram Sun Kai Hari jihar Bauchi

Date:

Mayakan Boko Haram daga jihar Yobe mai makwabtaka da jihar Bauchi sun kutsa cikin kananan hukumomi hudu na jihar Bauchi, inda suka lalata wasu wurare a ƙanana Hukumomin.

Sakataren gwamnatin jihar Bauchi (SSG), Alhaji Sabiu Baba, ya bayyana hakan a wani taron manema labarai a ranar Litinin.

Ya lissafa Zaki, Gamawa, Darazo da Dambam daga cikin kananan hukumomin da abin ya shafa.

Cikakkun bayanai Nan tafe…

105 COMMENTS

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Masarautar Gaya ta sauke Usman Alhaji daga Sarautar Wazirin Gaya

Majalisar Masarautar Gaya da ke Jihar Kano, ta sauke...

Iftila’i:Guguwa mai karfi ta lalata gidaje a jihar Kano

Guguwar iska mai ƙarfi ta yi barna a ƙaramar...

NUJ Za Ta Karrama Gwamna Abba Kabir Yusuf Da Lambar Girmamawa

Ƙungiyar ‘Yan Jarida ta Ƙasa (NUJ), ƙarƙashin jagorancin Kwamared...

Ciyaman din Wudil ya ba da umarnin sassauta Totoci saboda rasuwar tsohon shugaban K/H

Daga Khadija Abdullahi Aliyu   Shugaban karamar hukumar Wudil Abba Muhammad...