Yanzu-Yanzu: Mayakan Boko Haram Sun Kai Hari jihar Bauchi

Date:

Mayakan Boko Haram daga jihar Yobe mai makwabtaka da jihar Bauchi sun kutsa cikin kananan hukumomi hudu na jihar Bauchi, inda suka lalata wasu wurare a ƙanana Hukumomin.

Sakataren gwamnatin jihar Bauchi (SSG), Alhaji Sabiu Baba, ya bayyana hakan a wani taron manema labarai a ranar Litinin.

Ya lissafa Zaki, Gamawa, Darazo da Dambam daga cikin kananan hukumomin da abin ya shafa.

Cikakkun bayanai Nan tafe…

105 COMMENTS

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Gwamna Abba Ya Sanya Hannu Kan Dokar Kafa Gaya Polytechnic

Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya sanya...

Sojoji sun mikawa Tinubu Shawarwari yadda za a kawo karshen matsalar tsaron Nigeria

Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya karɓi rahoton dakarun sojan...

Shugaba Tinubu ya sake nada Buba Marwa a matsayin shugaban NDLEA

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya sake tabbatar da nadin...

Hon. Abdulmumin Jibrin Kofa Ya Koma Jam’iyyar APC a Hukumance

Hon. Abdulmumin Jibrin Kofa, ɗan majalisar wakilai mai wakiltar...