Da dumi-dumi: Yansanda a Kano sun kama yan daba 51 dauke da muggan makamai, tare da bayyana sunayensu

Date:

Daga Rukayya Abdullahi Maida

Rundunar yansanda ta kasa reshen jihar Kano ta ce ta kama wasu Matasa guda 51 da muggan makamai wadanda ake zargin Dan daba ne da suka addabi wasu unguwanni a Birnin Kano .

Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa da mataimakin Kakakin Rundunar yansanda jihar Kano DSP Hussaini Abdullahi ya sanyawa hannu kuma aka aikowa Kadaura24.

IMG 20250415 WA0003
Talla

Sanarwar ta ce an Kamo matasan ne a wasu unguwanni a Birnin Kano wadanda suka hadar da Kofar Mata, Zage, Kurna, Rijiyar Lemo, Dorayi, Hotoro da unguwar Sheka.

Rundunar ta sami wannan nasarar ne a kwanaki uku daga ranar Juma’a 13th zuwa ranar lahadi, 15th June 2025.

Ga sunayen wadanda aka kama din:
.

1. Ayuba Zakariyya A.K.A Shamakin, ‘m’, 24 years old of Sheka Bayan Makaranta
2. Aliyu Usaini A.K.A Aliko, ‘m’, 23 years old of Sheka Sabuwar Abuja
3. Aminu Ibrahim, ‘m’, 20 years old of Hausawa
4. Mustapha Muhammad, ‘m’, 20yrs old of Tukuntawa Quarters
5. Abdulsalam Abubakar, ‘m’ 19yrs old of Hausawa
6. Abdulkarim Adamu, ‘m’, 24 years old of Bachirawa Quarters
7. Sagiru Sunusi, ‘m’, 25 years old of Bachirawa Quarters
8. Abubakar Bello, ‘m’, 25 years old of Bachirawa Quarters
9. Ismail Bello, ‘m’, 24 years old of Bachirawa Quarters
10. Imrana Inusa, ‘m’, 15 yrs old of Gobirawa Quarters
11. Abubakar Muhammad, ‘m’, 19 yrs old of Tudun Fulani Quarters
12. Yusuf Rabiu, ‘m’, 23 yrs old of Tudun Rubudi Quarters
13. Rayyanu Bilyaminu, ‘m’, 23 yrs of Dorawar dillalai Quarters
14. Idris Garba A.K.A Halifa Kwado, ‘M’, 20 Years Old of Zango Quarters

InShot 20250309 102403344
15. Nura Umar A.K.A Semigo, ‘M’, 20 Years Old of Zango Quarters, Kano
16. Usama Maharazu A.K.A Ladan, ‘M’, 20 Years Old of Yakasai Quarters, Kano
17. Sani Ibrahim A.K.A Kwage, ‘M’, 22 Years Old of Soron-Dinki Quarters
18. Aliyu Yasir A.K.A Maibobo, ‘M’, 20 Years Old of Kofar-Kwaru, Kano
19. Muhammad Abdulhamid A.K.A Alhazai, ‘M’, 20 Years Old of Kankarofi
20. Abubakar Jibrin A.K.A Maitakalmi, ‘M’, 20 Years Old of Dirimin-Iya Quarters

Fadan daba: An yi wa wani matashi yankan Rago a Gayawa
21. Jibrin Salisu A.K.A, ‘M’, 20 Years Old of Zango Quarters, Kano
22. Mubarak Ahmad A.K.A Dankwallo, ‘M’, 23 Years Old of Gwale Quarters
23. Ibrahim Lawal Alias Danjummai, ‘M’, 23 Years Old of Zango Quarter, Kano
24. Musbahu Ali A.K.A Lafa, ‘M’, 23 Years Old of Dorayi City, Kano
25. Mukhtar Ibrahim A.K.A Mulmulle, ‘M’, 20 Years Old of Gwale
26. Abdullahi Salisu A.K.A Zigir, ‘M’, 21 Years Old of Madabo Quarters, Kano
27. Abbas Hamisu A.K.A Paskee, ‘M’, 21 Years Old of Mazan-Kwarai
28. Shu’aibu Sani, ‘M’, 30 Years Old of Tudun-Maliki Sheka Quarters
29. Aminu Abdullahi A.K.A Zizu, ‘M’, 24 Years Old of Yar’kasuwa Sheka
30. Mustapha Ibrahim, ‘M’, 24 Years Old of Unguwa-Uku Quarters
31. Abubakar Adam A.K.A Mallam Habu, ‘M’, 35 Years Old of Sheka Quarters
32. Yahaya Kamal Alias Halifa, ‘M’, 21 Years Old of Sheka Quarters
33. Abdussamad Abdullahi, ‘M’, 22 Years Old of Kurna Quarters
34. Ahmed Ibrahim, ‘M’, 20 Years Old of Kurna Quarters
35. Abubakar Sani, ‘M’, 27 Years Old of Kurna Quarters
36. Yakubu Sahabi, ‘M’, 23 Years Old of Kurna Quarters
37. Auwalu Ussaini, ‘M’, 22 Years Old of Kurna Quarters
38. Sabi’u Sani, ‘M’, 21 Years Old of Sheka Quarters, Kano
39. Yusuf Umar A.K.A Chasa, ‘M’, of Ja’en Quarters
40. Ibrahim Musa A.K.A Dogo, ‘M’, 23 Years Old of Yakasai Quarters
41. Rabi’u Mustapha, ‘M’, 21 Years Old of Rijiyar Zaki Quarters
42. Yusuf Muhammed, ‘M’, 24 Years Old of Mazauna Quarters
43. Abba Muhammed, ‘M’, 22 Years of Mazauna Quarters
44. Salim Sani, ‘M’, 27 Years Old of Hausawa Quarters
45. Sulaiman Gambo, ‘M’, 27 Years Old of Hausawa Quarters
46. Halifa Ahmad, ‘m’, 18yrs old of Shrarada Rinji Quarters
47. Musa Ahmad, ‘m’, 18yrs old of Shrarada Rinji Quarters
48. Rufai Saidu Alias Nagwale, ‘m’, 39yrs old of Jaen Makera Quarters
49. Aminu Ibrahim, ‘m’, 23yrs old of Jaen Makera.
50. Abubakar Muhammad, ‘m’, 30 years old of Bachirawa Quarters
51. Alkasim Mamud, ‘m’, 20 years old of Bachirawa Quarters.

Fadan daba ya sa an hade Sallar Magariba da Isha’i a wata unguwa Kano

Sanarwar ta ce Kwamishinan yan sanda jihar Kano CP Ibrahim Adamu Bakori ya jaddada aniyar Rundunar na kawar da duk wani nau’i na aiyukan laifi a Kano , sannan ya ce Rundunar ba za ta lamunci yawo da muggan makamai da sunan Wasan Gangi da nuna Makaman a shafukan sada zumunta saboda hakan na koyawa kananan yara rike makamai kuma su aikata laifi da su .

Ya yaba da hadin Kai da goyon bayan da al’ummar jihar Kano su ke ba su ta hanyar ba su muhimmman bayanai Kan Yan daban, ya ce duk wanda ya ga ana aikata wani abu mai kama fadan daba ko Na laifi ya kirawo Wannan lambobin .

– 08032600299
– 08032600300
– 08032600301

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Rikicin Sarautar Kano: Fadar Sarki Sanusi ta zargi magoya bayan Sarki Aminu Ado Bayero da kai farmaki Kofar Kudu

Daga Sani Idris Maiwaya   Rikicin Masarautar kano ya na neman...

Shugabannin Kasuwar Kanti Kwari sun shiryawa Gwamnan Kano Addu’o’i na musamman

Daga jafar adam Shugaban kasuwar Kantin Kwari Sharu Abdullahi Namalam...

Dalilin Kwankwaso na kin shiga Hadakar ADC

Jam'iyyar NNPP ta ce abin da ya sa ba...