Labaran Yau da Kullum

Shugaban K/H Rano ya Sanya Dokar Hana Zancen dare Tsakanin Saurayi da Budurwa a Rano

Daga Safiyan Dantala Jobawa Mahukuntan karamar hukumar Rano da ke Jihar Kano a sun bijiro da wata sabuwar doka da za ta hana zance ko...

A Shirye Mu ke Don yakar Dabi’ar tura ‘ya’ya Mata aikatau zuwa Birane – Kungiyar Isa Wali

Daga Safiya Dantala Jobawa Wata kungiya Mai Zaman kanta Mai Suna Isa Wali Empowerment Initiative ta shirya wani gangamin mata da a Garin Jobawa da...

Zamu rika share lungu da sakon Hukumar RUWASA kullum – Kwamred Salisu Bichi

BY SANI MAGAJI GARKO Shugaban hukumar samar da ruwansha Mai tsafta a yankunan karkara ta jihar Kano RUWASA Kwamred Ibrahim Salisu Bichi ya ce yanzu...

Ya kamata a Rika yiwa Saurayi da Budurwa gwajin Kwayoyi kafin Aure – Shugaban NDLEA

Daga Zainab Muhd Darmanawa Shugaban Hukumar Yaki da ta'ammali da Miyagun Kwayoyi ta Kasa, NDLEA, Rtd. Janar Muhammad Buba Marwa ya bayar da shawarar a...

Ya Zama wajibi al’umma su rika Aiki Gayya don taimakon kansu – Jagwadejin Suru

Daga Ibrahim Sidi Jega An bukaci Al'umma da sucigaba da hada kungiyoyin taimakon kai da kai domin rage dogaro da komai ace sai gwamnati tazo...

Popular

Subscribe

spot_imgspot_img