Ya Zama wajibi al’umma su rika Aiki Gayya don taimakon kansu – Jagwadejin Suru

Date:

Daga Ibrahim Sidi Jega

An bukaci Al’umma da sucigaba da hada kungiyoyin taimakon kai da kai domin rage dogaro da komai ace sai gwamnati tazo tayi.

Jagwadejin Garin Suru Alh. Bello Suru ne ya bayyana haka a lokacin da aka shiga rana ta biyu Al’ummar garin suru dake Hukumar Suru/Dakingari a jahar kebbi suna gudanar da aikin gayya domin ganin sun gyara babbar gada da ruwan sama ya dai-dai ta har take gab da karyewa.

Jagwadejin Suru ya Kara da cewa wannan gadar tana da turaku takwas kasancewar ba karamin ruwa ke bi ta karkashin gadar ba, shiyasa kusan duk shekara idan ruwan sama ya sauka sai ruwa ya zabtare wani bangare na gadar inda a yanzu take gab da karyewa.

Duba da irin muhimmancin da gadar ke shi tare da garuruwan da idan za’ashiga sai anbi ta wannan gada kamar Kawwara, Kwaifa, Aljannare, Zagga, Dakingari, Bagudo har zuwa wajen Nigeria Benin da Niger.

Shiyasa al’ummar garin suru sukayi yekuwar gudanar da aikin gayya domin gyaran wuraren da ya zaftare a gadar, kafin gwamnati ta shigo cikin lamarin.

Jagwadeji Bello ya mika sakon godiya akan amsa kiran da jama’ar garin suru sujayi tare da bada gudunmawar kudade da kayan aiki da sumuntin da har da abinci da akasamu dagaTsohon Dan Majalisar tarayya Mai wakiltar Suru da Bagudo Hon. Abdullahi Hasan Suru da Shugaban karamar Hukumar Suru Hon. Umar Mai gandi Dakingari, da Dan Majalisar jaha Alh. Umar Dan-fari, da Kuma Alh. Ibrahim A.I. suru da sauran al’ummar garin suru da kewaye.

A karshe Jagwadejin suru yayi kira ga maigirma gwamnan jahar kebbi da ya dubesu da idon rahama wajan gyaran wannan gada saboda sunyi iya kokarinsu har anzo inda bazasu iya ba sai gwamnati ta shigo.

213 COMMENTS

  1. Во время прямого эфира в инстаграме Хирн рассказал, что Усик и Джошуа оспорят чемпионские титулы по версиям WBA Super, IBF и WBO 25 сентября.Менеджер добавил, что встреча с большой долей вероятности состоится в Лондоне. Александр Усик Энтони Джошуа смотреть онлайн Бій Усик – Джошуа оголошено. Де та коли він відбудеться

  2. Усик – Джошуа: у мережі з’явився ефектний промо-ролик Александр Усик Энтони Джошуа Усик — Джошуа. Букмекери зробили прогноз на бій. Редкач аргументував такий сміливий прогноз тим, що попередні олімпійські чемпіони, яких побив Джошуа, були на заході кар’єри, тоді як Усик

  3. Усик здатен провести проти Джошуа найкращий бій в житті Энтони Джошуа Александр Усик Рен ТВ Усик — Джошуа: де і коли дивитися бій Вчора 21:49 “Ентоні, привіт. Я тут”: Усик прилетів до Британії і звернувся до Джошуа (відео) 14 вересня 17:32 Секретний бій: Джошуа побив Ф’юрі в 2010-му році — ЗМІ

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Gwamna Yusuf ya taya Dangambo murnar zama shugaban kungiyar mawallafa labarai ta internet na Kano

Daga Aliyu Danbala Gwarzo   Gwamnan jihar Kano, Alhaji Abba Kabir...

Hajjin bana: Za mu yi duk abun da ya dace don kyautata walwalar alhazan Jihar Kebbi – Amirul Hajji

Daga Ibrahim Sidi Muhammad Jega.   Shugaban kwamitin aikin hajin bana...

Bayan dawo da Gwadabe Anti daba, Yansanda sun kama yan daba 33 a Kano

Daga Rahama Umar Kwaru   Rundunar Yansanda ta Kasa reshen jihar...

Sabon Rikici ya Barke a Jam’iyyar NNPP ta Karamar Hukumar Dawakin Tofa

Rikici ya barke a cikin jam’iyyar NNPP ta karamar...