General News

Tsananin kauna :Wani Matashi ya Rubuta Sunan Yar wasan Hausa da Wuka a hannun sa

Daga Abubakar Sa'eed Suleman Wani Matashi Mai kimanin shekaru 22 ya Rubuta Sunan Wata Yar wasan Hausa da wuka a hannun sa don ya nuna...

Gwamnatin Tarayya ta gano Masu Daukar Nauyin Ta’addanci a Kasar nan

Ministan shari’ar Najeriya Abubakar Malami ya ce binciken da suka gudanar ya nuna musu wasu fitattun 'yan Najeriya da kuma 'yan kasuwar da ke...

Wasu Yara biyu sun Rasa Rayukansu a wani kududdufi a Mariri

Daga Abdulrashid B Imam Wasu Mutane biyu, Umar Auwalu mai shekaru 15 da Muhammed Nafis, 20, a ranar Juma'a sun Rasa Rayukansu a cikin wani...

Ba za a yi Sallah Idi a Masallatai a Kasar Ghana ba

Hukumomin kasar Ghana sun bayar da sanarwa cewa ba za a yi Sallar Idi ba a fadin kasar baki daya. Cikin wata sanarwar hadin gwiwa...

Yanzu-Yanzu: Tsohuwar Ministar Harkokin Mata, Hajiya Jummai Alhassan ta Rasu

Tsohuwar Ministar Harkokin Mata, Hajiya Jummai Alhassan ta Rasu.  Wata majiya mai tushe ta fadawa Solacebase cewa ta Rasu a ranar Juma’a a wani asibitin...

Popular

Subscribe

spot_imgspot_img