Babban Jojin Jihar Kano ya Saki Daurarru 58 a Kano

Date:

Daga Rabi’u Usman

Biyo Bayan Kiraye kiraye da ake ta Fama na a Duba Wadanda Suke Gidan Ajiya da Gyaran Hali na Fadin Jihar Kano baki daya Sakamakon tafiya Yajin Aikin Ma’aikatan Shari’ah.

Hakan ta Sanya Babban Jojin Jihar Kano Nuraddeen Sagir Umar yayi Zagaye na Kwanaki Biyu Zuwa Gidajen Ajiya da Gyaran Hali na Jihar Kano da tawagar Sa.

Hakan ta Sanya ya Samu Damar Fitar da Mutane 58 Masu laifuka Daban Daban Kuma ya Gwangwaje Su da Kudaden Mota #3,000 Kowannen Su, Wakilin Kadaura24 ya Zanta da Wasu da Suka Shaki Iskar yanci daga Cikin Wadanda Alkalin alkalai na Jihar Kano ya Sallama daga Gidan Ajiya da Gyaran Hali Inda Suka Bayyana Farin Cikin Su harma Sukayi Addu’a ga Ragowar Mutanen dake Cikin Gidan na Fatan Allah ya Kubutar da Su.

A Nasa Bangaren Mai Magana da yawun Kotunan Jihar Kano Baba Jibo Ibrahim ya Bayyanawa Manema Labarai yanda Wannan Zagayen na Alkalin alkalai na Jihar Kano ya Kasance, harma yace akwai Wadanda Koda yanke Musu Hukunci Za’ayi Zaman da Suka yi ya Shafe lokacin Nasu

234 COMMENTS

  1. Британец Энтони Джошуа и украинец Александр Усик 25 сентября 2021 года проведут бой в Лондоне. «МК-Спорт» решил узнать, а что об этом противостоянии думаю зарубежные эксперты. Энтони Джошуа Александр Усик Промоутер колишнього абсолютного чемпіона світу у важкій вазі Олександра Усика (18-0, 13 ko) Олександр Красюк розповів про фінансові умови бою українця з чемпіоном wba, ibf, wbo і ibo в суперважкій вазі Ентоні Джошуа (24-1, 22 КО).

  2. Александр Усик – Энтони Джошуа – бой за титулы WBA, WBO, IBF, IBO в супертяжелом весе. Лоуренс Околи – Дилан Прасович – бой за титул WBO в первом тяжелом весе. Максим Александр Усик Энтони Джошуа 25.09.2021 Хей – про бій Усика і Джошуа | Бокс © Останні новини боксу

  3. Британский боксер-тяжеловес Энтони Джошуа оценил силу своего следующего соперника, украинца Александра Усика. По его мнению, бой получится сложным. Джошуа готовит себя к 12 раундам. При этом британец заявил, что Александр Усик Энтони Джошуа DAZN Усик Джошуа – британець може

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Abun da ya faru a Rano ba sai sake faruwa – Shugaban karamar hukumar ya tabbatar

Daga Abdulmajid Habib Tukuntawa   Shugaban karamar hukumar Rano malam muhd...

Bayan ganin wata Zulhijja, Saudiyya ta sanar da Ranar Arfat

Hukumomi a kasar saudiyya sun tabbatar da ganin jinjirin...

Kotu ta yanke hukuncin kisa ga matashin da ya kona masallata a Kano

Babbar Kotun Shari’a da ke Kano ta yanke hukuncin...

Sarkin Musulmi ya umarci yan Nigeria su fara duban watan Zulhijja

Fadar mai alfarma Sarkin Musulmi Alhaji Muhammad Sa'ad Abubakar...