Sallah: Masarautar Karaye za ta gudanar da Hawan Sallah Karama

Date:

Majalisar Masarautar Karaye a jihar Kano ta bayyana kudurin ta na gudanar da Durba bukukun Sallah karama a bana.


 Shawarar ta biyo bayan amincewar da gwamnatin jihar ta yi a gudanar da bukukuwan Sallah karama Wanda aka sba yi duk Shekara. 
 Wannan ya na kunshe ne a cikin wata sanarwa da jami’in yada labarai na masarautar Karaye, Haruna Gunduwawa, ya bayar a ranar Litinin kuma aka aikawa Kadaura24.


 Rahotannin sun nuna saboda kalubalen tsaro, wasu  Masarautu a yankin arewacin kasar nan sun soke hawan Sallah wacce ta hada da, Masarautar Daura da Bauchi.


 Sanarwar tace za’a gudanar da Hawa Kala uku da Masarautar take gudanarwa a tarihi .
 Ta ce Haye-Hayen sun hadar da Hawan idi wanda galibi mai martaba Sarkin Karaye Alhaji Dr Ibrahim Abubakar ke hawa doki daga filin idi zuwa fadarsa.


 Sauran sune Hawan Kutufi wanda ake gabatarwa da yamma bayan kwana daya bayan Sallah sannan na karshe Hawan Qeqasa wanda mai martaba sarki tare da tawagarsa suke hawa dawakai daga Fadar zuwa Sakatariyar karamar hukumar don girmamawa gaShugaban Karamar Hukumar Karaye da  wasu mutum shida na masarautar. ”


 “ Dangane da wannan ci gaban, an umarci dukkanin Hakiman Masarautar da su tattara Dagatai da Masu Unguwanni da mahaya dawakai zuwa garin Karaye don bukukuwan daga gobe Talata 11 ga Mayu wanda yayi daidai da 29 na  Ramadan.
 ‘’ Yayin da yake taya al’ummar murna Karamar sallah tare da bada tabbacin za’a gudanar da bukukuwan a cikan  bin  ka’idoji kariya daga Covid19.

208 COMMENTS

  1. Думаю, Джошуа было бы намного легче победить Александра 1,5 года назад. Сейчас же украинец имеет в своем активе победу над Чисорой, который является настоящим супертяжем. Энтони Джошуа Александр Усик Усик – Джошуа: у мережі з’явився ефектний промо-ролик

  2. Усик — Джошуа. Букмекери зробили прогноз на бій. Редкач аргументував такий сміливий прогноз тим, що попередні олімпійські чемпіони, яких побив Джошуа, були на заході кар’єри, тоді як Усик Усик Джошуа смотреть онлайн Ковалев Про Бой Усик – Джошуа, «Удачи, Саня» – Бокс/Mma

  3. Porn, Free-born Porn Videos, Porno Intimacy Tube & XXX Pornography. Running Porn Movies – Unchain Iphone Having it away, Android XXX. Subcontract gone away from rigid Porn Movies, Shacking up Cinema, XXX Porno Videos & Mature Porn
    free porn video

  4. Porn, Disentangle Porn Videos, Porno Shagging Tube & XXX Pornography. Ambulatory Porn Movies – Furlough Iphone Aureole, Android XXX. Subcontract outdoors in slip-up Porn Movies, Shacking up Flicks, XXX Porno Videos & Grown up Porn
    free porn video

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Iftila’i: An sanya dokar hana fita a Jigawa

An sanya dokar hana fita a Jihar Jigawa tare...

Gwamnan Kano ya bayyana abun da gwamnatin za ta yi a filin Idi

  Gwamnan jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf ya sanar...

Ba zaben 2027 ne a gaba na ba – Tinubu

    Fadar shugaban Najeriya ta bayyana cewa shugaba Bola Tinubu...

Rikicin Masarauta: Gwamnatin Kano ta Bayyana Matsayarta Kan Hukuncin Kotu

Daga Rukayya Abdullahi Maida   Kwamishinan Shari’a na Jihar Kano kuma...