Wasanni

Kannywood: Ma’aikatar tace fina-finai ta Kano ta yi martani kan masu rukas gudirinta

Daga Abubakar Sa'eed Sulaiman   Hukumar tace fina-finai da dab'i ta jihar kano tace bata dau matakin sabunta rijistar yan Kannywood ba saida ta zauna da...

Kano Pillars ta baiwa Isa Jazino Muƙami

Daga Zainab Kabir Kundila   Kungiyar kwallon kafa ta Kano pillers ta nada ya tsohon kwararren dan wasan kwallon kafan Nigeria Isa Abdullahi Jazino a matsayin...

Mun soke lasisin kowa a Kannywood – Gwamnatin Kano

Daga Sani Idris Maiwaya   Shugaban Hukumar tace fina-finai ta Kano Abba El-mustapha yayi karin bayani kan dalilan gwamnati na soke lasisin yan masana'antar Kannywood.   " Mun...

Wasan taya Murnar Karin Girma: Mazauna gidan Yari na kurmawa sun lallasa Ma’aikatan gidan gyaran hali

Daga Abdullahi Shu'aibu Hayewa   Kungiyar Kwallon Kafa ta Gidan gyaran Hali ta kasa Reshen Jihar Kano wato FC Kano Correctional Tigers ta fafata wasa tsakaninta...

Da dumi-dumi: Abba Gida-gida ya kafa kwamitin riko na kungiyar Kano Pillars

Daga Kamal Yahaya Zakaria   Gwamnan jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf ya amince da nadin Yan kwamitin riko na hukumar gudanarwar kungiyar kwallon kafa ta...

Popular

Subscribe

spot_imgspot_img