Zahradeen Sale Na Pyramid Radio Ya Zama Sabon Mataimakin Shugaban Kungiyar SWAN Na Shiyyar Arewa Maso Yamma ‎

Date:

‎Zahradeen Sale na Gidan Radio Tarayya Pyramid F.M Ya Zama Sabon Mataimakin Shugaban Kungiyar Marubuta Labarin Wasanni SWAN Na Shiyyar Arewa maso Yamma

‎An gudanar da zaɓen sabbin shugabannin Kungiyar Marubutan Labaran Wasanni ta Najeriya (SWAN), inda aka zaɓi Zahradeen Sale, ɗan jaridar Pyramid Radio, a matsayin Mataimakin Shugaban Kungiyar na Shiyyar Arewa maso Yamma.

IMG 20260704 WA0007
Talla

Jerin sunayen Shuganbanin sune

‎*President*
‎Isaiah Kemje Benjamin (JP)

‎*Deputy President*
‎Nyong Bonny Silas

‎*Secretary General*
‎Ikenna Okonkwo

‎*Treasurer*
‎Amusan Olufemi Ayorinde

‎*Financial Secretary*
‎Ijeoma Nwante

‎*Vice Presidents*

‎*North East* : Samuel Gangwaja

‎*North West* : Zaharadeen Saleh

‎*South South:* Azuka Chiemeka

‎*South East* : Ikemefuna Asika

‎*South West* : Ayodeji Ogunsakin

‎Zaɓen ya gudana ne a yayin taron ƙungiyar, inda aka zaɓi sabbin shugabanni da za su jagoranci harkokin kungiyar a matakin shiyya da Kasa.

IMG 20260728 WA0005
Talla


‎Zahradeen Sale ya samu wannan matsayi ne bayan  kungiyar Kungiyar ta Gudanar da Zabe, lamarin da ya ƙara masa wani sabon matsayi a harkar aikin jarida da rubuce-rubucen Labarin wasanni.

‎Muna taya shi murna tare da fatan Allah Ya ba shi ikon sauke nauyin da aka ɗora masa cikin nasara.

Leave a Reply

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

‎2026: Kano Ta Fara Gasar Tseren Takalmin Taya Ta Najeriya Da Nasarori

‎‎Jihar Kano ta fara gasar tseren takalmin taya ta...

‎2027: ‎Atiku ya fadi matsayarsa game da buɗe iyakokin Najeriya idan ya zama shugaban ƙasa

‎ ‎Tsohon mataimakin shugaban ƙasar Najeriya, Atiku Abubakar, ya ce...

Gidauniyar Barau Ta Karyata Zargin Biyan Tallafin N50,000 Duk Wata Ga Daliban FUDMA

Gidauniyar Barau I. Jibrin ta karyata wani rahoto da...

‎Gwamnatin Kano Za Ta Mayar da Gidan Rediyon Jihar Cibiyar Horar da Ma’aikatan Kafafen Yaɗa Labarai

‎ ‎Gwamnatin Jihar Kano ta bayyana aniyarta ta sauya tsarin...