Wasanni

Rashin katabus: Gwamnatin Kano ta baiwa Pillars wa’adin wasanni uku na su farfaɗo da ƙoƙarin su

  Gwamnatin jihar Kano ta bayar da wa’adin wasanni uku ga mahukuntan kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars domin dawo da ƙoƙarin ta da samun...

SWAN a Kano ta nada sabon Sakatare, Mataimakin Sakatare da uban kungiyar

Daga Zainab Kabir Kundila   kungiyar marubuta labaran wasanni ta kasa reshen jihar Kano wato (SWAN) na farin cikin sanar da nadin uban kungiyar da Sakatare...

NFF ta karawa kwamishinoni wasanni alawus na kaso 25 a gasar wasanni ta bana – Ibrahim Gusau

Daga Zainab Kabir Kundila   Hukumar kwallon kafa ta kasa ta bukaci kwamishinonin wasanni da a koda Yaushe su kasance masu gaskiya da adalci a yayin...

Kannywood: Ma’aikatar tace fina-finai ta Kano ta yi martani kan masu rukas gudirinta

Daga Abubakar Sa'eed Sulaiman   Hukumar tace fina-finai da dab'i ta jihar kano tace bata dau matakin sabunta rijistar yan Kannywood ba saida ta zauna da...

Kano Pillars ta baiwa Isa Jazino Muƙami

Daga Zainab Kabir Kundila   Kungiyar kwallon kafa ta Kano pillers ta nada ya tsohon kwararren dan wasan kwallon kafan Nigeria Isa Abdullahi Jazino a matsayin...

Popular

Subscribe

spot_imgspot_img