Labaran Yau da Kullum

AMBALIYAR RUWA A KANO: sama da gidaje 1,000 sun rushe, mutane 23 suka rasu – Sale Jili

Daga Sani Magaji Garko Hukumar bada agajin gaggawa ta jihar Kano SEMA ta ce gidaje sama da dubu daya (1,000) ne suka rushe a kananan...

Kotu taki Amincewa da bukatar Abduljabar na ajiye shawarwarin Shugaban Mukabala

Babbar Kotun Jihar Kano da Babban Mai Shari’a, Justice Nura Sagir ya jagoranta ta ki amincewa ta ajiye shawarwarin Farfesa Salisu Wanda ya Shugabanci...

Bikin Cika Shekaru 60: Khalifa Sanusi II ya biya Sama da Naira Miliyan 20 don fitar da Wasu Daga gidan yari

Daga Rabi'u Usman Mai Martaba Sarkin Kano na 14 Kuma Khalifan Tijjaniyya na Nigeria Malam Muhammad Sunusi ll ya fitar da Wasu Mutane daga Gidan...

Mutane 11 Sun Rasu, Anyi asarar Sama da Naira Miliyan 10 Sakamakon Gobara A Kano

Daga Zubaida A Ahmad Hukumar kashe gobara ta jihar Kano ta ce akalla mutane 11 ne suka rasa rayukansu da dukiyoyinsu na kimanin Naira...

Inganta Tsaro: Doguwa ya bada Gudunmawar motoci da gina ofishin Yan Sanda a Yankinsa

Daga Zainab Muhd Buhari Gwamnan jihar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya kaddamar da kwamitocin Yan Sanda da al'umma na masarautar Rano . Yayin da...

Popular

Subscribe

spot_imgspot_img