Labaran Yau da Kullum

Zakirin Shekara : An bukaci Gwamnatin tarayya ta Samar da Hanyoyin da talakawa zasu Sami Saukin Rayuwa

JAWABIN BAYAN TARON ZIKIRIN JUMA'A DA YIWA KASA ADDU’A WANDA MAJALISAR SHURA TA DARIQAR TIJJANIYYA TA SABA YI DUK SHEKARA A FADAR MAI MARTABA...

Sama da kaso 17 cikin 100 na barayin internet Yan Nigeria ne – Abdallah Uba

Daga Sani Magaji Garko Kwararre a Bangaren ilimin kimiyya kuma tsohon shugaban jami'ar Karatu daga Gida NOUN Farfesa Abdallah Uba Adamu ya ce kididdiga ta...

Duniyar Aikin Jarida ta yi rashin Isa Abba Adamu tsahon Shugaban BBC Hausa

Daga Zainab Muhd Darmanawa Allah ya yiwa kwararen Dan Jaridar nan Kuma tsohon Ma'aika'cin Sashin Hausa na BBC Isa Abba Adamu Rasuwa. Isa Abba Adamu ya...

An sanyawa Babban ofishin Tambari Tv Sunan Halilu Ahmad Getso

Daga Nasir Ahmad Zango Lahadi, 8 ga Agusta, 2021 An sanyawa helkwatar gidan talabijin na farko dake aikin yada labarai Cikin harshen Hausa...

Yada hotunan Zara Beyero Haramun ne – Hukumar Hisbah

Hukumar Hisbah ta Jihar Kano da ke ta yi kira ga masu yada hotunan 'yar Sarkin Bichi, Zarah Nasiru Ado Bayero wadda Dan shugaban...

Popular

Subscribe

spot_imgspot_img