Labaran Yau da Kullum

Kungiyar Masu POS ta Fara tan-tance Masu POS a Kano

Hadaddiyar Kungiyar Masu Hada Hadar Cirar Kudi na POS ta Kasa Reshen Jihar Kano da ake Kira Association of Mobile Money Operators of Nigeria...

Gidauniyar Farfesa A. A Gwarzo ta ba da Gudummawar Motoci Biyu da kudinsu ya kai Naira Miliyan 70 ga Jami’ar KUST

Daga Saifulahi Aliyu Madabo Gidauniyar Farfesa Adamu Abubakar Gwarzo ta bayar da gudunmawar motoci guda biyu da kudin su ya kai Naira miliyan 70 ga...

Zamu sa kafar Wanda guda da Masu Sayar da Jabun Kaya a Kano – Gen. Dambazau

Daga Halima M Abubakar Hukumar Kare hakki Masu Siya da Masu sayarwa ta jihar Kano ta ce ta kuduri aniyar kare masu siyayya ta hanyar...

Sai bayan na sauka Yan Nigeria zasu yaba salon mulkina – Buhari

Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya ce ba za a fahimci tasirin ayyukan da yake yi ba, sai bayan ya sauka daga mulki a shekara...

Zargin batanci : Kotu ta bada Umarnin a duba kwakwalwar Abduljabar a asibitin Dawanau

Kotun Shari'ar Musulunci dake Zamanta a Kofar kudu karkashin jagorancin Mai shari'a Malam Ibrahim Sarki Yola ta bada Umarnin Kai sheikh Abduljabar Kabara asibitin...

Popular

Subscribe

spot_imgspot_img