Labaran Yau da Kullum

Ku tabbatar da sahihancin labaran Socal Media kafin ku yada — Kabiru Idris

Daga Sani Magaji Garko Kwararren Malami a sashen koyar da aiki jarida na kwalejin fasaha ta Polytechnic da ke nan Kano ya ja hankalin alumma...

Ganduje ya tabbatarwa Rabi’u Shehu Matsayin kwamandan Vigilantee na Kano

Daga Rabi'u Usman Gwamnatin Jihar Kano ta Tabbatar da Alhaji Shehu Rabi'u a Matsayin Halastaccen Kwamandan Rundunar Vigilantee na Jihar Kano. Wannan na Zuwa ne Bayan...

Rashin Hanya yasa al’ummar Wani Gari kin Yarda a yiwa ‘ya’yansu Allurar Polio

Daga Rabi'u Usman Wasu Mutane daga Cikin Al'ummar yankin Garin Unguwar Duniya dake Cikin Karamar Hukumar Dawakin Kudu Sunki Amincewa ayi wa yaran Su Allurar...

Sakon taya Murnar Zama Farfesa Daga Kungiyar Inuwa Kofar mata

Daga Khadija Abdullahi Kungiyar bunkasa cigaban unguwar Kofar mata da kewaye mai taken (Inuwar unguwar Kofar mata) ta mika sakon taya murna ga Dr...

Buhari Zai tafi Kasar Amuruka

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari zai tafi kasar Amurka ranar Lahadi domin halartar babban taron Majalisar Ɗinkin Duniya a birnin New York. Sanarwar da fadar shugaban...

Popular

Subscribe

spot_imgspot_img