Labaran Yau da Kullum

Sojoji sun hallaka yan Bindiga da dama a Katsina da Sokoto

Sojojin Najeriya sun yi nasarar hallaka ɓarayin daji da dama tare da lalata maɓoyarsu a dazukan jihohin Sokoto da Katsina a yankin arewa maso...

Yan Sanda sun ceto Mutane 180 da Yan Bindiga suka sace a Zamfara

Rundunar 'yan sanda jihar Zamfara ta sanar da ceto sama da mutum 180 wadanda 'yan fashin daji suka sace a kauyukansu. A cikin wata sanarwa...

Bayan labarin Kama Matar Ganduje, Gwamnatin Kano ta Karyata labarin

Daga Nura Abubakar Gwamnatin jihar Kano ta karyata labarin da ke Cewa an Hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa...

Muna tallafawa Mata da Marayu ne don inganta Rayuwar su – Baba Yawale

Abdulmajid Habib Isa Tukuntawa Gidauniyar tallafawa mata da marayu da koyar da sana'o'i, mai suna (Orphans and women support initiative) ta gudanar da bikin yaye...

Sarkin Kano ya Zama Uban Jami’ar Al-Istiqama ta Sumaila

Daga Khadija Abdullahi Umar An nada Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero a matsayin uban jami'ar Al-Istiqama dake garin Sumaila a jihar Kano. Shugaban Jami'ar...

Popular

Subscribe

spot_imgspot_img