Babban Limamin Masallatan Harami Sheikh Abdurrahman Sudais ya sanar cewa za a fassara hudubar Ranar Arafa kai-tsaye a cikin harshen Hausa da wasu harsuna...
Daga Khadija Abdullahi Aliyu
Hukumomi a ƙasar saudiyya sun tabbatar da ganin jinjirin watan Zul Hijja a wannan ranar ta alhamis.
Kadaura24 ta rawaito Sanarwar da...
Jigilar maniyyatan Najeriya zuwa Saudiyya ta shiga rudani bayan kungiyoyin kwadagon kasar sun tsunduma yajin aiki a safiyar Litinin.
Ma’aikatan sufurin jiragen sama sun Fara...
Daga Abdullahi Shu'aibu Hayewa
Ma'aikatar Hajji da Umrah ta kasar Saudiyya ta samar da wata lema ta musamman wacce zata baiwa mahajjata kariya daga rana,...