Labaran Siyasa

Har yanzu jam’iyyar APC ta kasa bata tabbatar da waye shugaban ta ba a Kano – Isma’il Ahmad

  Guda daga cikin 'yan kwamatin riko na uwar jam'iyyar APC ta kasa, kuma shugaban matasa na kasa Isma'il Ahmad ya bayyana cewar har yanzu...

Gwamna Yahaya Bello: Shugaban da ya dace ya jagoranci Najeriya zuwa Tudun Mun tsira

Daga Khadija Abdullahi Umar  An haifi Alhaji Yahaya Bello ranar 18 ga Yuni, 1975 a Okene, Jihar Kogi, Shi ne ƙarami a cikin 'ya'ya shida...

Bani na kirawo su Malam Shekarau da Banza 7 ba – Ganduje

Daga Halima M Abubakar Gwamnan Jihar Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje yace ba shi bane ya kirawa ayarin su Malam Ibrahim Shekarau a Matsayin Banzan...

Kyakykyawan Jagorancin Ganduje ne yasa ya zama Gwarzon Gwamnan Shekara ta 2021- Dr. Gawuna

Daga Khalifa Abdullahi  Mataimakin gwamnan jihar Kano Dr.Nasiru Yusuf Gawuna ya taya shugaban sa, Gwamna Abdullahi Umar Ganduje murnar samun lambar yabo ta "Gwarzon Gwamnan...

Rikicin APC :Muna kokarin Sasantawa tsakanin mu da su Mal Shekarau – Sanata Kabiru Gaya

Daga Usman Aliyu Sanatan Kano ta kudu Sanata Kabiru Ibrahim Gaya ya bayyana cewa Suna iya bakin kokarin su domin Sasantawa tsakanin Masu goyon bayan...

Popular

Subscribe

spot_imgspot_img