Daga Yakubu Garba Uba Wanene Badamasi Burji? Alh. An haifi Badamasi Buruji ne a ranar 15 ga Nuwamba, 1968, a ƙauyen Burji, shi mawallafi ne, ɗan kasuwa,...
Tsohon Gwamnan jihar Kano kuma Sanatan Kano ta tsakiya Dr. Malam Ibrahim Shekarau ya bayyana Rasuwar mahaifiyar Masu Martaba Sarakunan Kano da biya a...