General News

MatsalarTsaro :Gwamnatin jihar Kano ta bada Umarnin rufe Kwalejin Fasaha ta Bagauda

 Daga Nasiba Rabi'u Yusuf  Gwamnatin jihar Kano ta bada umarnin rufe Kwalejin Fasaha ta Bagauda ba tare da bata lokaci ba.   Kwamishinan Ilimi na jihar,...

Abdulmumini Kofa ya aika sakon ta’aziyyar Rasuwar Mahaifiyar Sarakunan Kano da Bichi

Daga Abubakar Y Abubakar Babban Daraktan Hukumar Samar da gidaje ta Kasa Kuma Tsohon Dan Majalisar Kiru da Bebeji a zauren Majalisar Wakilai ta Kasa...

Tambuwal yafi kowanne Gwamna aiki a Arewacin Nigeria – Obasanjo

Tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo, ya bayyana, Rt. Hon. Aminu Waziri Tambuwal, a matsayin shugaba mai hangen nesa da kawo gyara a al’umma. Jaridar The...

Mutanen gari sun kama ’yan bindiga a Zariya

Mutanen gari sun yi kukan kura sun cafke masu garkuwa da mutane da suka kai hari a unguwar Low Cost da ke Zariya. A halin...

A Nigeria Mutane 239 Yan Bindiga suka kashe a wata guda – Bincike

A cikin mako guda, an kasha mutane akalla 239 a Najeriya da suka hada da jami’an tsaro, sannan aka yi garkuwa da 44, lamarin...

Popular

Subscribe

spot_imgspot_img