General News

Rikici ya kunno Kai Cikin Kwankwasiyya, ana Zargin DanGwani da zagon Kasa

Daga Abdulmajid Habib Tukuntawa Tafiyar Kwankwasiyya a Kano na fuskantar mummunar rikicin cikin gida tsakanin mambobinta a cikin Yan  makonnin da suka gabata.  Wannan na zuwa...

Shugaban Karamar Hukumar Kumbotso ya rantsar da kansilolin masu gafaka da masu ba da shawara na musamman

Daga Surayya Abdullahi Tukuntawa  Shugaban karamar hukumar Kumbotso  Hon Hassan Garban Kauye Farawa ya Rantsar da kansiloli 7 Masu gafaka da masu ba shi shawara...

Al’ummar Unguwar Yamadawa a Kano sun kama Yan Bindiga 2

Abdulrashid B Imam Mazauna Unguwar Yamadawa, Ɗorayi Babba da ke karamar Hukumar Gwale a Jihar Kano sun kame wasu da ake zargin ’yan fashi da...

Yanzu-Yanzu : An dakatar da Hadiza Bala Usman a Matsayin MD ta NPA

An dakatar da Hadiza Bala Usman a matsayin Manajan Darakta na Hukumar Kula da Tashoshin Jiragen Ruwa ta Najeriya (NPA).  An fara nada ta ne...

Mun taka rawa wajen Tabbatar Da ‘Yan Bindiga Ba Su Kashe Daliban Makarantar Greenfield ta kaduna ba – Sheikh Gumi

  Sheikh Ahmad Gumi ya ce 'yan bindiga sun amince cewa ba za a kashe sauran daliban Jami'ar Greenfield, Kaduna ba.  'Yan fashin sun yi barazanar...

Popular

Subscribe

spot_imgspot_img