General News

Babban Jojin Jihar Kano ya Saki Daurarru 58 a Kano

Daga Rabi'u Usman Biyo Bayan Kiraye kiraye da ake ta Fama na a Duba Wadanda Suke Gidan Ajiya da Gyaran Hali na Fadin Jihar Kano...

Sallah: Masarautar Karaye za ta gudanar da Hawan Sallah Karama

Majalisar Masarautar Karaye a jihar Kano ta bayyana kudurin ta na gudanar da Durba bukukun Sallah karama a bana.  Shawarar ta biyo bayan amincewar da...

An Kara tabbatar da Muhd Sanusi II Matsayin Khalifan Tijjaniyah na Nigeria

Daga Abubakar Nurain Shugaban darikar Tijjaniyya Muhammadul Mahi Niasse ya nada Sarkin Kano Muhammadu Sanusi a matsayin halifan Sheik Ibrahim Kaolack kuma shugaban darikar Tijjaniyya...

Yan Sanda sun kubutar da Mutane 30 Cikin 40 da Yan Bindiga suka sace Suna Tahajjud a Katsina

Rundunar yan sandan jihar Katsina ta ce kubutar da kimanin mutum 30 cikin 40 da yan bindiga suka sace a wani masallaci da ke...

Dakarun Sojin Kasar nan sun hallaka ‘yan bindiga 53, kwamandojinsu 5 a jihar Zamfara

Daga Saifullahi Ahmad Gwammaja   A daren Lahadi ne rundunar sojin Najeriya tace dakarun runduna ta 8 da aka tura yakar 'yan bindiga da suka addabi...

Popular

Subscribe

spot_imgspot_img