General News

Dokar ta-baci ba za ta magance rashin tsaro a Nigeria ba – Gwamna Masari

Daga Halima M Abubakar  Gwamna Aminu Bello Masari na jihar Katsina ya shawarci cewa sanya dokar ta baci ba zai magance kalubalen tsaro da kasar...

Ramadan :Ku yi addu’o’in Samun Zaman lafiya ga Nigeria a Wannan Kwanakin- Barr. Dan Almajiri

Daga Kamal Yakubu Ali Shugaban Kungiyar samarin Tijjaniyya na kasa Sheikh Barrister Habib Dan Almajiri ya bukaci al'umma dasu zage damtse wajan yawaita karatun alqur'ani...

MatsalarTsaro :Gwamnatin jihar Kano ta bada Umarnin rufe Kwalejin Fasaha ta Bagauda

 Daga Nasiba Rabi'u Yusuf  Gwamnatin jihar Kano ta bada umarnin rufe Kwalejin Fasaha ta Bagauda ba tare da bata lokaci ba.   Kwamishinan Ilimi na jihar,...

Abdulmumini Kofa ya aika sakon ta’aziyyar Rasuwar Mahaifiyar Sarakunan Kano da Bichi

Daga Abubakar Y Abubakar Babban Daraktan Hukumar Samar da gidaje ta Kasa Kuma Tsohon Dan Majalisar Kiru da Bebeji a zauren Majalisar Wakilai ta Kasa...

Tambuwal yafi kowanne Gwamna aiki a Arewacin Nigeria – Obasanjo

Tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo, ya bayyana, Rt. Hon. Aminu Waziri Tambuwal, a matsayin shugaba mai hangen nesa da kawo gyara a al’umma. Jaridar The...

Popular

Subscribe

spot_imgspot_img