Sai da ilimi matasa suke zama abun alfahari a Cikin al’umma – Barr. Dan Almajiri

Date:

Daga Kamal Yakubu Ali

Shugaban kungiyar samarin Tijjaniyya ta kasa Sheikh Barrister Habib Da Almajiri Fagge ya ce wajibi ne ga matasa su tashi tsaye wajen Neman ilimi domin dashi ne zasu zama abun alfahari a cikin al’umma.

Kadaura24 ta rawaito Barrister Habib Dan Almajiri ya bayyana hakan ne a bikin makon shehu wanda ya gudanar a dakin Taro na masallacin Shehu Ahmad Tijjaní dake kofar mata a cikin kwaryar birnin Kano.
 Dan Almajiri ya ce matasa suna da makwabtar da zasu bayar wajan cigaban don al’umma domin da Shehu Ibrahimn Inyass yana taimakon ya bayar da dukkanun wurin da ake gani a wannan ilimi da sauransu.
 Ya ce Shehu Ibrahim ya fara rubuta nau’ikan nau’ikan yana Dan shekaru Ashirin da daya {21} a nuna inda dukkkanin saƙonnin da yayi ya kammala su yana dan shekaru 32.
 Dan Almajiri ya kuma bayyana cewa ko a zamanin manzan Allah  allallahu Alaihu wasallam majalisinsa cike yake da matasa amar irin su Abdullah Bin-umar da Abdullahi Bin-mas’ud ma’dasu matasa ne masu jini a jikin wadanda suka sami ilimi da tarbiyya daga Annabi Sallallahu Alaihi Wasallama kuma suka bada labarin gudun mowa wajen uwar uwar  musulunci a loko na duniya.
A nasa jawan Sheikh Abdullah Uwaisu Limanci ya ci matasa dinga halayen halayen Shehu Ibrahim Inyas domin zai magance matsalolin da ake fuskanta a Wannan zamanin.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Da dumi-dumi Dangote ya sake rage farashin man fetur a Nigeria

Daga Rahama Umar Kwaru   Matatar mai ta Dangote ta bayyana...

Akwai bukatar kebe rana ta musamman a matsayin ranar tsofaffin dalibai a Kano – Kwamared Waiya

Kwamishinan yada labarai da harkokin cikin gida, Kwamared Ibrahim...

Dubun wani magidanci da ke da’awar bin mamata bashi a Kano ta cika

Daga Aminu Gama   Kotun shari'ar musulunci da ke zamanta a...

Abubuwan da aka tattauna tsakanin Peter Obi da Gwamnan Bauchi Bala Muhammad

Gwamna Bala Muhammed na jihar Bauchi ya ce a...