Daga Sani Idris Maiwaya
Al’ummar karamar hukumar Ungoggo sun bukacin gwamnan jihar kano Abba kabir Yusuf daya tallafawa al’ummar unguwar titin dan dishe makarantar boko tudun Fulani bisa halin da yankin ke ciki a halin yanzu
Wani mazaunin yankin Auwal Lawan ne ya bayyana hakan a zantawar sa da kadaura24 .
Rikicin Masarautar Kano: Kotu ta baiwa Sarki Aminu sabon Umarni
Yana mai cewar tabbas yana yin da yanikin ke ciki babbbar barazana ce ga mazauna yankin.
Abubunwan da ya kamata ku sani game da farashi da fitar da man fetur din Ɗangote
Auwal lawan ya kuma ce yankin na da al’umma da dama da suke rayuwa amma rashin kyawun hanyar yasa mazauna yankin na fadawa cikin mawuyacin hali .
A Dan haka ya bukaci gwamana Abba kabir yusuf data tallafa musu kamar yadda yayi Alkawari yayin yakin neman zaben shekara ta 2023.