NAWOJ ta taya al’ummar jihar Kano Murnar zagayowar watan haihuwar Annabi S A W

Date:

Daga Rukayya Abdullahi Maida

 

Shugabar kungiyar yan jaridu mata NAWOJ a reshen jihar Kwamared Bahijja Malam Kabara ta bukaci al’ummar musulmin kasar nan da su yi koyi da kyawawan dabi’un manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallama .

Kwamared Bahijja Kabara ta bayyana haka ne a cikin wata sanarwa da sakatariyar kungiyar Maryam Muhammad Yakasai ta sanyawa hannu kuma ta turowa Kadaura24.

Rikicin Masarautar Kano: Kotu ta baiwa Sarki Aminu sabon Umarni

Ta yi kira ga matan da su rubanya kokarinsu ta hanyar bin koyarwar Annabi S A W wajen biyayya ga mazajensu da kuma kyautata alaka da makwabta.

Rashin kyawun hanya: Al’ummar Dan Dinshe na bukatar agajin gwamnan Kano

Kwamaret Bahijja ta kuma yi kira ga mata da su koya wa ‘ya’yansu tarihin Annabi Muhd ​​tare da yin koyi da halayensa domin kyautata rayuwar al’umma.

Hakazalika Kwamared Bahijja Kabara ya yi kira ga masu hannu da shuni da su taimaka wa marasa galihu kamar yadda aka koya daga koyarwar Annabi Muhd. S.A.W

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Rikicin Sarautar Kano: Fadar Sarki Sanusi ta zargi magoya bayan Sarki Aminu Ado Bayero da kai farmaki Kofar Kudu

Daga Sani Idris Maiwaya   Rikicin Masarautar kano ya na neman...

Shugabannin Kasuwar Kanti Kwari sun shiryawa Gwamnan Kano Addu’o’i na musamman

Daga jafar adam Shugaban kasuwar Kantin Kwari Sharu Abdullahi Namalam...

Dalilin Kwankwaso na kin shiga Hadakar ADC

Jam'iyyar NNPP ta ce abin da ya sa ba...