Daga Khadija Abdullahi Aliyu
Majalisar dokokin jihar Kano ta amince da dokar kafa masarautu masu daraja ta biyu a jihar .
Majalisar ta amince da kudirin ne yayin zaman ta na wannan rana ta talata.
Sabbin masarautun masu daraja ta biyu da za su yi aiki a karkashin masarautar Kano mai daraja ta daya sun hada da:
1. Masarautar Rano: da ta kunshin kananan hukumomin Rano- Bunkure, Kibiya
Yanzu-yanzu: Kotu ta yi hukuncin kan dambarwar masarautun Kano
2. Masarautar Karaye: da ta kunshi kananan hukumomin Karaye da Rogo
3. Masarautar Gaya: da ta kunshi kananan hukumomin Gaya- Ajingi da Albasu.
Karin bayani zai zo nan gaba
Nigerian Tracker