Mun cimma manyan Nasarori masu tarin yawa – Shugaban kwalejin kimiyya da fasaha ta kano Dr Abubakar umar Faruk FCA

Date:

 

Shugaban makarantar kwalejin kimiyy da fasaha ta jihar Kano Dr Abubakar umar Faruk FCA yace tun Bayan da mai girma Gwamna jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusif ya bashi jagorancin makarantar a ranar 4 ga watan December na shekarar 2023 . ya maida Hankali wajan samarda ayyukan cigaba da dama da kuma Kara bunkasa harkokin ilimi a dukkanin makarantun dake karkashin kulawar sa .

Daga cikin ayyukan da ya gabatar sun hadarda

1.Samar da kyakkyawan yanayin koyo Kuma sauran harkokin gudanarwa.
1. Kafa manyan kwamitoci da za su yi duba natsanaki ga muhimman al’amuran da suka shafi kwalejin baki daya.

2. Sanya manyan masu koyarwar a kwalejin, Wato Chief Lecturers da kuma masu dauke da digri nauku wato PhD. holders cikin harkokin gudanarkwalejin, Wanda shine abu na farko a tarihin kwalejin

3. Barin kofarsa a bude don ganawa da ma’aikata da daliban Kwalejin tare da karbar shawarwarinsu domin aiwatarwa. .
4. Hada hannu da masu ruwa da tsaki a fannin ilimi, siyasa gami da sauran fannoni wajen ganin an dawo da dumbin matasan dake gararanba a gari zuwa makaranta. Hakan ya bada damar bunkasaadadin daliban da kwalejin kedauka a duk shekara.

5. Inganta kyakkyawar alakar dake tsakanin kwalejinda gwamnatin Jihar Kano, da sauran ma’aikatu.

6. Kulla kyakkyawar alaka da Hukumomi kamarsuNBTE, JAMB da sauransu.

7. Kullla kyakkawar alaka da kungiyoyin kwarrarru, wato Professional Bodies, kamar Institute of Chartered Accountants of Nigeria (ICAN), Chartered Institute of Taxation of Nigeria (CITN), Chartered Institute of Bankers of Nigeria (CIBN), da sauransu.

8. Samar da sashe na musamman da zai dinga lura da dakunan gwaje-gwaje da kere-kere, wato Central Laboratories and Workshops Coordination Unit (CLWCU). A karkashin wannan sashe mun cimmadumbin nasarori kamar:

i. Karbar bakuncin rubuta Jarabawar Hukumar‘yansanda ta Kasa, ta shekarar, 2024

ii. Hadin gwiwa da hukumar kare hakkin masu saye ta Jiha, wato Kano State Consumer Protection Council wajen gudanar da bincike a Jiha.

iii. Karbar bakunci rubuta Jarrabar Share fagen shigamanyan makarantu ta Kasa, wato JAMB ta shekar 2024

iv. Samin damar horar da matasa a fannonin Kimiyyadaga Hukumar NITDA karkashin Shirin 3 million Technical Talent.

v. Samin damar horar da matasa a fannoni Kimiyyarsadarwa karkashin Shirin IDEAS
vi. Da sauransu.

1. Karfafa gwiwar kungiyoyin tsofaffin dalibankwalejin wato Kano Poly Alumni Association ta hanyar nada Jami’i na musamman da zai lura da harkokin kungiyoyin.

HARKOKIN KOYO DA KOYARWA
A wannan bangare, babu abinda za muce saiAlhamdulillah. A shekara dayar da muka shafe munajagorancin wannan kwaleji, ya kawo sauye-sauyen da suka fara canja kallon da al’uma ke wannan kwaleji, daga waje mai tsauri zuwa waje mai saukin sha’ani. Misali, babbar matsalar daliban kwalejin itace dadewarsakin sakamakon jarraba. Wajen maganin wannanmatsalar, mun cimma nasarori kamar haka:

i. Na dorawa kaina jagorancin babban kwamitintantance sakamakon jarabawar dalibai watoPolytechnic Academic Board Business Committee (PAB BC) tare da alkawarin sakinsakamakon Jarrabawar dalibai cikin kwana 48 da kammalawa jarrabawa.

ii. ii. Samar da isassun kayan aikin tattara sakamakonjarabawa, tare da biyan dukkanin alawus alawus

iii. Samar da daruruwan na’ura mai kwakwalwa ga dukkanin daraktoci, shugabannin sashi-sashi, da sauran sassa daban-daban dake kwalejin dominrage yawan amfani da takardu wajen harkokingudanarwa

iv. iii. Mayar da zaman tantace sakamakon jarrabawarzuwa makarantu, sabanin a baya da sai sun sha wahalar daukowa sun kawo.
Sauran nasarorin da muka cimma a wannan bangarena bunkasa hanyoyin koyo da koyarwa sun hada da:

Samar da sabuwar makaranta ta hanyar canja NCE Technical Department zuwa makaranta mai zaman kanta, wato School of
1. Samar da tsayayyen Jadawalin gudar da koyo da koyarwa wato Academic Calendar; hakan yabada damar fara daukar darussa a mafi yawanajujuwa tun a ranar farko da aka dawo makaranta(Abinda aka dade ba’a ganiba a kwalejin)

2. Samar da cikakkun kayan aikin koyo da koyarwa a dakunan kere-kere da gwaje-gwaje watoWorkshops and Laboratories.

3. Samar daruruwan na’ura mai kwakwalwa ga dukkanin daraktoci, shugabannin sashi-sashi, da sauran sassa daban-daban dake kwalejin dominrage yawan amfani da takardu wajen harkokingudanarwa.

4. Fara gudanar da karatun Postgraduate Diplomas aSchool of Continuing Education and Postgraduate Studies.

5. Kirkirar sabuwar makaranta, wato School of Basic and Remedial Studies, wanda take bada horo gadaliban dake sha’awar shiga manyan makarantuamma suna da tasgaro a sakamakon jarabarsu ta sakandire ko ta JAMB.

6. Fara gudanar da karatu a reshen Kwalejin dake gari Gwamai

7. Gudanar da jarrabawar Summer cikin nasara.

8. Bunkasa sashen dake koyar da sana’oin dogaro-da-kai, wato Entrepreneurship Education Directorate

9. Bunkasa ayyukan Sashin Tuntuba, watoConsultansy Service Unit. A wannan sashe, muncimma nasarori kamar haka:
i. Munyi hadin gwiwa da Hukumar Kula da LafiyarIyali ta Duniya wajen bada horo ga ma’aikata

ii. Bada horo ga ma’aikatan lafiya a kanananhukumomin Kano 44

iii. Bada horo ga ma’aikatan lafiya wanda Green Posture suka dauki nauyi
iv. Bude sabon gidan wanki motoci, da sauran su.

1. Karfafa gwiwar kungiyoyin tsofaffin dalibankwalejin wato Kano Poly Alumni Association ta hanyar nada Jami’i na musamman da zasu lura da harkokin kungiyoyin.

MANYAN AIYUKA
A cikin shekara daya zuwa. Biyu da muka shafe akan kujerar jagorancin wannan kwaleji, mun cimma nasararori a wannan bangare kamar haka:
i. Mun sami tallafi daga hukumar dake kula da manyan makarantu ta kasa, wato TETFUND don gina katafaren dakin karatu na zamani
ii. Samin tallafin Milliyoyin nairori domin gininofisoshin malamai na zamani a school of management studies
iii. Samar da Sababbin ofisoshin Malamai na zamani a school of Management Studies
iv. Samar da dubunnan ababan zama ga dalibai
v. Kammala ginin katafaren gini mai dauke da dakunan koyon sana’oi, lecture theatre mai cinmutum 500, gami da ofisoshin malamai a Centre for General Studies
vi. Kammala ginin sabon sashin gudanarwa a School of Management Studies
vii. Cigaba da ginin ofisoshin malamai a School of Technology
viii. Kammala ginin dakunan kwanan dalibai a sabuwar makarantar kwalejin dake garinGwamai
ix. Kammala ginin katangar da ta zagaye sashenkwalejin dake garin Gwarzo
x. Tsaftace dukkanin sassan Kwalejin tare da kwasheduk wata shara dake ciki
xi. Gyara bandakunan da suka lalace sama da 100
xii. Sabinta fenti gami da gyaran sassa daban-daban a cikin kwalejin
xiii. Sabunta gaba daya fentin School of Technology daga gwamnatin Jihar Kano
xiv. Samar da sola a bangarori daban-daban dakewannan kwalejin don inganta ayyukansu
xv. Aiki yayi nisa wajen samar da sabuwar cibiyarkoyar da sana’oin hannu
xvi. samar da sabuwar cibiyar bayar da shawarwari ga dalibai
xvii. Haka kuma, mun sayi motoci ga Kano Poly Micro Finance Bank da Consultancy unit dominkara bunkasa ayyukansu.

JIN DADI GAMI DA WALWALAR MA’AIKATA
A bangaren jin dadi da walwalar ma’aikata gami da daliban kwalejin kuwa, mun cimma nasarori kamarhaka.

i. Biyan duk wani hakkin ma’aikata dana makarantutare da na sashi- sashi wato (Schools subvention and departmental allocation)
ii. ii. Karin girma ga ma’aikatan kwalejin akan lokaci.

iii. iii. Taimakawa ma’aikatanmu wajen halartartarurrukan karawa juna sani, a ciki da wajenKasarnan, ta hanyar samin tallafi daga HukumarTetfund.

iv. Samin damar hadin gwiwa da Jamioin Yusuf Maitama Sule da Jami’ar Baba Ahmed wajenganin malaman kwalejin sun kai duk matsayinda ake kaiwa a Jami’a.

v. Karawa Ma’aiakatan Wucin-Gadi wato Casual workers alawus daga Naira Dubu 7, 8, 10 ko 15zuwa Dubu Talatin N30,000.

vi. Samar da wajen hutawar ma’aikata mata (Common room) a Cibiyar Gudanarwar Kwalejin, watoCentral Administration
vii. Samar da Sababbin ababan zama ga Ma’aikata

WALWALAR DALIBAI
i. Tabbatar da kyakkyawar alaka tsakanin malamai da dalibai
ii. Sakin sakamakon jarrabawar dalibai akan lokaci
iii. Samar da babban kwamitin da zai lura da harkokinwasanni tare da dora masa alhakin samar da kayan wasa na zamani
iv. Kirkiro da sashen kula da harkokin wasanni
v. Magance matsalar samar da ID Card din dalibai ta hanyar mayar da shi karkashin MIS Department tare da siyan kayan aiki na milliyoyin nairorin
vi. Baiwa dalibai damar bayyana duk wata matsaladake damunsu ta hanyar kai ziyara aji bayan aji don tattaunawa dasu kaitsaye
vii. Basu duk wata gudummawa data dace wajen shigaharkokin wasannin na jihad ama kasa baki daya
HABBAKA SASHIN KOYAR DA SANA’OI DOGARO DA KAI
A kokarin da muke na ganin mun bi sahun maigirmaGwamnan Jihar Kano wajen samar da sana’oin dogaro-da-kai ga al’umar Jihar Kano, mun bunkasa sashenmuna koyar da sana’oi ta yadda duk dalibin da ya shigakwalejin to zai fita da sakamako guda biyu; daya nakaratun sashen da ya karanta, dayan kuma na sana’ardogaro da-kai da aka koya masa. Domin cimmawannan buri, mun samar da sababbin kayaiyaki nazamani a cibiyar koyar da sana’oinmu, watoEntrepreneurship Education Directorate.
A yanzu haka cibiyar ta yaye dubban dalibai bayan kammala karbar horo a fannoni daban-daban nasanao’in dogaro da kai. Haka kuma, kwalejin zata hadahannu da kwararrun masu sana’oin hannu dagakasuwannin Farm Centre, Kofar Ruwa, Masu Sana’arKujeru da Gadaje na Gandun Albasa da sauransudomin samar musu da takardun shaidar kwarewa a sana’oinsu, a yayin da su kuma zasu koyawa dalibanKwalejin sana’oin da suka kware akai.
Haka Kuma, ta hanyar asusun bada tallafi ga manayan makarantu, an samar da sabuwar Cibiyar koyar da sana’oi ta zamani, wato Skills Development Centre (SDC) wadda ke kunshe da kayayyakin koyon sana’oin zamani
Wadannan kadanne daga cikin ayyukan alheri da muka gabatar bisa sahelewar mai girma gwmana jihar Kano Alhaji Abba kabiru. .
[11/2, 2:42 PM] Pyd Sayyadi: Shugaban kwalejin kimiyya da fasaha ta kano Dr Abubakar umar Faruk FCA ya Bayyana cewa ya cimma Nasarari da dama a matsayinsa na shugaban kwalejin .

Shugaban makarantar kwalejin kimiyy da fasaha ta jihar Kano Dr Abubakar umar Faruk FCA yace tun Bayan da mai girma Gwamna jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusif ya bashi jagorancin makarantar a ranar 4 ga watan December na shekarar 2023 . ya maida Hankali wajan samarda ayyukan cigaba da dama da kuma Kara bunkasa harkokin ilimi a dukkanin makarantun dake karkashin kulawar sa .

Daga cikin ayyukan da ya gabatar sun hadarda .

1.Samar da kyakkyawan yanayin koyo Kuma sauran harkokin gudanarwa.
1. Kafa manyan kwamitoci da za su yi duba natsanaki ga muhimman al’amuran da suka shafi kwalejin baki daya.
2. Sanya manyan masu koyarwar a kwalejin, Wato Chief Lecturers da kuma masu dauke da digri nauku wato PhD. holders cikin harkokin gudanarkwalejin, Wanda shine abu na farko a tarihin kwalejin)
3. Barin kofarsa a bude don ganawa da ma’aikata da daliban Kwalejin tare da karbar shawarwarinsu domin aiwatarwa. .
4. Hada hannu da masu ruwa da tsaki a fannin ilimi, siyasa gami da sauran fannoni wajen ganin an dawo da dumbin matasan dake gararanba a gari zuwa makaranta. Hakan ya bada damar bunkasaadadin daliban da kwalejin kedauka a duk shekara.
5. Inganta kyakkyawar alakar dake tsakanin kwalejinda gwamnatin Jihar Kano, da sauran ma’aikatu.
6. Kulla kyakkyawar alaka da Hukumomi kamarsuNBTE, JAMB da sauransu.
7. Kullla kyakkawar alaka da kungiyoyin kwarrarru, wato Professional Bodies, kamar Institute of Chartered Accountants of Nigeria (ICAN), Chartered Institute of Taxation of Nigeria (CITN), Chartered Institute of Bankers of Nigeria (CIBN), da sauransu.
8. Samar da sashe na musamman da zai dinga lura da dakunan gwaje-gwaje da kere-kere, wato Central Laboratories and Workshops Coordination Unit (CLWCU). A karkashin wannan sashe mun cimmadumbin nasarori kamar:
i. Karbar bakuncin rubuta Jarabawar Hukumar‘yansanda ta Kasa, ta shekarar, 2024
ii. Hadin gwiwa da hukumar kare hakkin masu saye ta Jiha, wato Kano State Consumer Protection Council wajen gudanar da bincike a Jiha
iii. Karbar bakunci rubuta Jarrabar Share fagen shigamanyan makarantu ta Kasa, wato JAMB ta shekar 2024
iv. Samin damar horar da matasa a fannonin Kimiyyadaga Hukumar NITDA karkashin Shirin 3 million Technical Talent
v. Samin damar horar da matasa a fannoni Kimiyyarsadarwa karkashin Shirin IDEAS
vi. Da sauransu.
1. Karfafa gwiwar kungiyoyin tsofaffin dalibankwalejin wato Kano Poly Alumni Association ta hanyar nada Jami’i na musamman da zai lura da harkokin kungiyoyin.

HARKOKIN KOYO DA KOYARWA
A wannan bangare, babu abinda za muce saiAlhamdulillah. A shekara dayar da muka shafe munajagorancin wannan kwaleji, ya kawo sauye-sauyen da suka fara canja kallon da al’uma ke wannan kwaleji, daga waje mai tsauri zuwa waje mai saukin sha’ani. Misali, babbar matsalar daliban kwalejin itace dadewarsakin sakamakon jarraba. Wajen maganin wannanmatsalar, mun cimma nasarori kamar haka:
i. Na dorawa kaina jagorancin babban kwamitintantance sakamakon jarabawar dalibai watoPolytechnic Academic Board Business Committee (PAB BC) tare da alkawarin sakinsakamakon Jarrabawar dalibai cikin kwana 48 da kammalawa jarrabawa.
ii. ii. Samar da isassun kayan aikin tattara sakamakonjarabawa, tare da biyan dukkanin alawus alawus
iii. Samar da daruruwan na’ura mai kwakwalwa ga dukkanin daraktoci, shugabannin sashi-sashi, da sauran sassa daban-daban dake kwalejin dominrage yawan amfani da takardu wajen harkokingudanarwa
iv. iii. Mayar da zaman tantace sakamakon jarrabawarzuwa makarantu, sabanin a baya da sai sun sha wahalar daukowa sun kawo.
Sauran nasarorin da muka cimma a wannan bangarena bunkasa hanyoyin koyo da koyarwa sun hada da:
Samar da sabuwar makaranta ta hanyar canja NCE Technical Department zuwa makaranta mai zaman kanta, wato School of
1. Samar da tsayayyen Jadawalin gudar da koyo da koyarwa wato Academic Calendar; hakan yabada damar fara daukar darussa a mafi yawanajujuwa tun a ranar farko da aka dawo makaranta(Abinda aka dade ba’a ganiba a kwalejin)
2. Samar da cikakkun kayan aikin koyo da koyarwa a dakunan kere-kere da gwaje-gwaje watoWorkshops and Laboratories
3. Samar daruruwan na’ura mai kwakwalwa ga dukkanin daraktoci, shugabannin sashi-sashi, da sauran sassa daban-daban dake kwalejin dominrage yawan amfani da takardu wajen harkokingudanarwa
4. Fara gudanar da karatun Postgraduate Diplomas aSchool of Continuing Education and Postgraduate Studies
5. Kirkirar sabuwar makaranta, wato School of Basic and Remedial Studies, wanda take bada horo gadaliban dake sha’awar shiga manyan makarantuamma suna da tasgaro a sakamakon jarabarsu ta sakandire ko ta JAMB
6. Fara gudanar da karatu a reshen Kwalejin dake gari Gwamai
7. Gudanar da jarrabawar Summer cikin nasara.
8. Bunkasa sashen dake koyar da sana’oin dogaro-da-kai, wato Entrepreneurship Education Directorate
9. Bunkasa ayyukan Sashin Tuntuba, watoConsultansy Service Unit. A wannan sashe, muncimma nasarori kamar haka:
i. Munyi hadin gwiwa da Hukumar Kula da LafiyarIyali ta Duniya wajen bada horo ga ma’aikata
ii. Bada horo ga ma’aikatan lafiya a kanananhukumomin Kano 44
iii. Bada horo ga ma’aikatan lafiya wanda Green Posture suka dauki nauyi
iv. Bude sabon gidan wanki motoci, da sauran su.
1. Karfafa gwiwar kungiyoyin tsofaffin dalibankwalejin wato Kano Poly Alumni Association ta hanyar nada Jami’i na musamman da zasu lura da harkokin kungiyoyin.

MANYAN AIYUKA
A cikin shekara daya zuwa. Biyu da muka shafe akan kujerar jagorancin wannan kwaleji, mun cimma nasararori a wannan bangare kamar haka:
i. Mun sami tallafi daga hukumar dake kula da manyan makarantu ta kasa, wato TETFUND don gina katafaren dakin karatu na zamani
ii. Samin tallafin Milliyoyin nairori domin gininofisoshin malamai na zamani a school of management studies
iii. Samar da Sababbin ofisoshin Malamai na zamani a school of Management Studies
iv. Samar da dubunnan ababan zama ga dalibai
v. Kammala ginin katafaren gini mai dauke da dakunan koyon sana’oi, lecture theatre mai cinmutum 500, gami da ofisoshin malamai a Centre for General Studies
vi. Kammala ginin sabon sashin gudanarwa a School of Management Studies
vii. Cigaba da ginin ofisoshin malamai a School of Technology
viii. Kammala ginin dakunan kwanan dalibai a sabuwar makarantar kwalejin dake garinGwamai
ix. Kammala ginin katangar da ta zagaye sashenkwalejin dake garin Gwarzo
x. Tsaftace dukkanin sassan Kwalejin tare da kwasheduk wata shara dake ciki
xi. Gyara bandakunan da suka lalace sama da 100
xii. Sabinta fenti gami da gyaran sassa daban-daban a cikin kwalejin
xiii. Sabunta gaba daya fentin School of Technology daga gwamnatin Jihar Kano
xiv. Samar da sola a bangarori daban-daban dakewannan kwalejin don inganta ayyukansu
xv. Aiki yayi nisa wajen samar da sabuwar cibiyarkoyar da sana’oin hannu
xvi. samar da sabuwar cibiyar bayar da shawarwari ga dalibai
xvii. Haka kuma, mun sayi motoci ga Kano Poly Micro Finance Bank da Consultancy unit dominkara bunkasa ayyukansu.

JIN DADI GAMI DA WALWALAR MA’AIKATA
A bangaren jin dadi da walwalar ma’aikata gami da daliban kwalejin kuwa, mun cimma nasarori kamarhaka:
i. Biyan duk wani hakkin ma’aikata dana makarantutare da na sashi- sashi wato (Schools subvention and departmental allocation)
ii. ii. Karin girma ga ma’aikatan kwalejin akan lokaci
iii. iii. Taimakawa ma’aikatanmu wajen halartartarurrukan karawa juna sani, a ciki da wajenKasarnan, ta hanyar samin tallafi daga HukumarTetfund
iv. Samin damar hadin gwiwa da Jamioin Yusuf Maitama Sule da Jami’ar Baba Ahmed wajenganin malaman kwalejin sun kai duk matsayinda ake kaiwa a Jami’a
v. Karawa Ma’aiakatan Wucin-Gadi wato Casual workers alawus daga Naira Dubu 7, 8, 10 ko 15zuwa Dubu Talatin N30,000
vi. Samar da wajen hutawar ma’aikata mata (Common room) a Cibiyar Gudanarwar Kwalejin, watoCentral Administration
vii. Samar da Sababbin ababan zama ga Ma’aikata

WALWALAR DALIBAI
i. Tabbatar da kyakkyawar alaka tsakanin malamai da dalibai
ii. Sakin sakamakon jarrabawar dalibai akan lokaci
iii. Samar da babban kwamitin da zai lura da harkokinwasanni tare da dora masa alhakin samar da kayan wasa na zamani
iv. Kirkiro da sashen kula da harkokin wasanni
v. Magance matsalar samar da ID Card din dalibai ta hanyar mayar da shi karkashin MIS Department tare da siyan kayan aiki na milliyoyin nairorin
vi. Baiwa dalibai damar bayyana duk wata matsaladake damunsu ta hanyar kai ziyara aji bayan aji don tattaunawa dasu kaitsaye
vii. Basu duk wata gudummawa data dace wajen shigaharkokin wasannin na jihad ama kasa baki daya
HABBAKA SASHIN KOYAR DA SANA’OI DOGARO DA KAI
A kokarin da muke na ganin mun bi sahun maigirmaGwamnan Jihar Kano wajen samar da sana’oin dogaro-da-kai ga al’umar Jihar Kano, mun bunkasa sashenmuna koyar da sana’oi ta yadda duk dalibin da ya shigakwalejin to zai fita da sakamako guda biyu; daya nakaratun sashen da ya karanta, dayan kuma na sana’ardogaro da-kai da aka koya masa. Domin cimmawannan buri, mun samar da sababbin kayaiyaki nazamani a cibiyar koyar da sana’oinmu, watoEntrepreneurship Education Directorate.
A yanzu haka cibiyar ta yaye dubban dalibai bayan kammala karbar horo a fannoni daban-daban nasanao’in dogaro da kai. Haka kuma, kwalejin zata hadahannu da kwararrun masu sana’oin hannu dagakasuwannin Farm Centre, Kofar Ruwa, Masu Sana’arKujeru da Gadaje na Gandun Albasa da sauransudomin samar musu da takardun shaidar kwarewa a sana’oinsu, a yayin da su kuma zasu koyawa dalibanKwalejin sana’oin da suka kware akai.
Haka Kuma, ta hanyar asusun bada tallafi ga manayan makarantu, an samar da sabuwar Cibiyar koyar da sana’oi ta zamani, wato Skills Development Centre (SDC) wadda ke kunshe da kayayyakin koyon sana’oin zamani
Wadannan kadanne daga cikin ayyukan alheri da muka gabatar bisa sahelewar mai girma gwmana jihar Kano Alhaji Abba kabiru. .

Leave a Reply

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

‎Wata Kungiyar Matasa ta nemi Gwamna Abba ya nada Lawan Badamasi a matsayin Shugaban KANSIEC

‎ ‎Wata ƙungiyar matasa mai rajin tabbatar da dorewar dimokuraɗiyya...

Kungiyar Tinubu Abba Gida-Gida Political Vanguard Ta Jaddada Goyon Bayanta Ga Tinubu Da Abba

‎ ‎ ‎Kungiyar Tinubu Abba Gida-Gida Political Vanguard ta jaddada goyon...