Da Dumi-Dumi: Tinubu Ya Baiwa Dan Ganduje Mukami

Date:

Daga Halima Musa Sabaru

 

Shugaban Kasar Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya nada Engr Umar Abdullahi Umar Ganduje (Abba Ganduje) mikamin
Babban Daraktan aiyukan Fasaha na hukumar samar da wutar lantarki a karkara ta Kasa.

Umar Abdullahi Umar dai wanda aka fi sani da Abba Ganduje da ne ga shugaban jam’iyyar APC na kasa Dr. Abdullahi Umar Ganduje.

Idan za’a iya tunawa kadaura24 ta cewa shugaba Tinubu ya dakatar da shuwagabannin hukumar samar da wutar lantarki a yankunan karkara ta Nigeria.

Kantomomi: Kotu ta baiwa gwamna da majalisar dokokin jihar kano Umarni

A wanna rana shugaban kasa Bola Tinubu ya amince da nadin mutane 5 a matsayin shugabanin riko na hukumar samar da wutar lantarki a yankunan karkara ta Nigeria ba tare da bata lokaci ba.

Wadanda aka nada din dai sun hadar da

Yadda Herbert Ya Ceci Iyalaina Lokacin da Ganduje Ya Cire Ni Daga Sarkin Kano –Muhammad Sanusi II

(1) Abba Abubakar Aliyu – Manajan Darakta/CEO

(2) Ayoade Gboyega – Babban Darakta, Ayyukan Kamfanoni

(3) Umar Abdullahi Umar – Babban Darakta, Ayyukan Fasaha

(4) Doris Uboh – Babban Darakta, Asusun Lantarki a Karkara (REF)

(5) Olufemi Akinyelure – Shugaban Sashen Gudanar da Ayyukan Lantarki na Najeriya

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Rikicin gida: Jam’iyyar APC ta Fara Tuhumar Kakakinta na Kano Ahmad S Aruwa

Daga Abdullahi Shu'aibu Hayewa   Jam'iyyar APC ta Mazabar Daurawa a...

Iftila’i: An Sami Ambaliyar Ruwa a garin Maiguduri

Mazauna wasu yankuna a Maiduguri, babban birnin jihar Borno...

Shugabanni ku rika gudanar da aiyukan da za su rage talauci a cikin al’umma – SKY

Daga Kamal Yakubu Ali   Fitaccen dan kasuwa a Kano Alhaji...

Muna da yakinin APC za ta lashe zabuka a Kano da Arewa don Tinubu ya yi tazarci a 2027 – Alfindiki

Jigo a jam’iyyar APCn Kano, Comrade Faizu Alfindiki, ya...