Daga Rukayya Abdullahi Maida
Gwamnan jihar kano Abba Kabir Yusuf a ranar litinin din nan ya jagoranci rantsar da sabbin kwamishinoni 17 tare da bayyana ma’aikatun da zasu Jagoranta.
Idan za’a iya tunawa kadaura24 ta rawaito cewa majalisar dokokin jihar kano ta tantance tare da Amincewa da nadin nasu.
Na fara daukar matakai don warware yarjejeniyar jinginar da filin jirgin sama na Kano – Kawu Sumaila
har yanzu dai Akwai mutane 2 da majalisar bata tantance ba, sakamakon tafiya da sukai aikin hajji zuwa kasa mai tsarki.

Ga sunayen kwamishinonin da aka nada da Kuma ma’aikatun da aka tura su :
1. Comr. Aminu Abdulsalam Gwarzo, Local Government,
2. Haruna Umar Doguwa, Education ,
3. Hon. Ali Haruna Makoda Water Resources ,
4. Dr. Abubakar Labaran Yusuf Health ,
5. Engr. Marwan Ahmad Works and Housing ,
6. Barr. Haruna Dederi Commissioner for Justice and Attorney General,
7. Dr. Yusuf Kofar Mata , Higher Education ,
8. Hon. Nasiru Sule Garo Environment and Engr. Muhammad Diggol Transportation.
9. Dr. Danjuma Mahmoud ,Agriculture ,
10. Musa Sulaiman Shanono Budget and Planning ,
11. Abbas Sani Abbas , Commerce
12. Aisha Lawan Saji Ministry of Women, Children and Disabled
13. Ladidi Ibrahim Abba Tourism and Culture ,
14. Sheikh Tijjani Auwal Religious Affairs
15. Baba Halilu Dantiye, Information ,
16. Tajo Usman Ungogo Science and Technology ,
17. Hamza Safiyanu Rural and Community Development and Adamu Aliyu Kibiya Land and Physical Planning