Wani matashi ya Shiga addinin Musulci Sakamakon kallon shirin Izzar so

Date:

Daga Abubakar Sa’eed Sulaiman

Wani matashi Mai Suna John ya shiga addinin Musulci Sakamakon Kallon Shirin nan Mai Dogon zango Mai Suna Izzar so .
Kadaura24 ta rawaito Mashiryin Kuma Jarumi a Cikin Shirin na Izzar so Lawan Ahmad ne ya bayyana hakan a sashin shafinsa na Facebook.
“Masha Allah A Yaune Mukayi Babban Kamu A Musulunci Inda Wannan Bawan Allah Ya Shiga Musulunci Saboda Kallon IZZAR SO Da Yakeyi, Tun Daga Cross river, idom Ikon Local Government Cross River  Yanzu Haka Dai Ya Karbi Musulunci, Kuma Yanzu Haka Sunansa Ya koma Umar Daga John, Munayi Masa Addu a Allah Yasa Ya shigo Addinin musulunci  A Sa a Allah Yasa Ya Amfane Shi, Amin” inii Ahmad Lawan
Al’umma da dama dai Suna Kallon Shirin ne na Izzar so Saboda yadda yake fadakarwa ta fuskar addinin Musulci da riko da Gaskiya da Amana.

1 COMMENT

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Babbar Sallah: Gwamnatin Kano ta sanar da ranar rufe makarantu a jihar

Daga Rahama Umar Kwaru   Gwamnatin Jihar Kano ta bayar da...

Ban San Taulaci ba Sai da na Zama Sarkin Kano – Sarki Sanusi II

Daga Isa Ahmad Getso Sarkin Kano na 16 Muhammadu Sanusi...

Iftila:I: Gwamnatin Kano ta Aiyana Ranar Litinin a Matsayin Ranar Hutu

Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya ayyana ranar Litinin...

Kungiyar shugabannin kafafen yada labarai ta Kano ta zabi sabbin shugabanninta

Kungiyar shugabannin kafafen yada labarai ta jihar Kano ta...