Nishadi

Ban Yarda Namiji ba Dan Goyo Bane ba, Dan Goyo ne Kuma Har da Majanyi – Rukayya G/Kaya Ta Fadawa Mata

Daga Aisha Abubakar Mai Agogo   Shugabar Kungiyar "Sudu baba fulfulde" Kungiyar dake wayar da Kan Mata Kan harkokin Zaman Aure Hajiya Rukayya Gadon Kaya ta...

Daraktan Fim din Makaranta Wanda ake koyar da Jima’i Yace Ba Don Mutanen Kano Suka Shirya Fim din Su Ba

Daraktan fim din nan da ake ta yin tallansa mai suna 'Makaranta' ya ce bai damu da barazanar da hukumar tace fina-finan Jihar Kano...

Kanywood ta Barranta Kanta da Wani Shirin fim Mai Suna Makaranta wanda a ciki batun Jima’i

Daga Abubakar Sa'eed Sulaiman Shugaban Jarumai masana'antar Kanywood Alhassan Kwalle ya barranta masana'antar su ta Kanywood da Wani Shirin fim da Yanzu haka ake tallansa...

Bazan Sake Fitowa a Cikin Shirin Labarina ba – Nafisa Abdullahi

Tauraruwar fina-finan Kannywood, Nafisa Abdullahi, ta ce daga yanzu ba za ta ci gaba da fitowa a shirin nan mai dogon zango mai suna...

Fati Muhammad ta sake dawowa Kanywood, bayan Shekaru 14 da barin masana’antar

Daga Maryam Adamu Mustapha   Fitacciyar jarumar fina-finan Hausa Fati Muhammad ta dawo Kannywood bayan shafe shekaru goma sha hudu da daina sana'ar. Dawowar Fati ta kasance...

Popular

Subscribe

spot_imgspot_img