Labaran Yau da Kullum

Sojoji sun Kubutar da Sojan da Yan Bindiga Su ka Sace a NDA

Sojoji sun ceto Manjo CL Datong, wanda yan bindiga suka sace daga Makarantar Tsaro ta Najeriya (NDA) kwanaki 21 bayan faruwar lamarin. An yi...

Shugaban Hukumar EFCC ya yanke jiki ya Fadi a Villa

Shugaban hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin Najeriya ta'annati wato EFCC Abdulrashid Bawa ya yanke jiki ya fadi a fadar shugaban kasar...

Da Dumi-Dumi: Lauyoyin Abduljabbar sun ce sun janye daga wakiltar kare shi a Kotu

A ci gaba da zaman sauraren karar malamin da ake yi, duka lauyoyin Abduljabbar ba su halarci zaman kotun ba na ranar Alhamis. Wakilin BBC...

An Kaddamar da Jami’an Hisbah nasa kai su 477

Daga Barira Jamil Isa A Ranar talatar nan ne aka kaddamar da Jami'an sa kai na Hisaba Wato Hisba Marshall a Kano domin. Tallafawa kokarin...

Direban Babbar Mota ya Hallaka Dan Karota a Kano

Daga Kamal Yakubu Ali Wani Direban Babbar Mota ya take Wani Dan karota Wanda hakan yayi sanadiyyar mutuwar Dan karotar nan take a safiyar...

Popular

Subscribe

spot_imgspot_img