Labaran Yau da Kullum

Shirin bunkasa Noma da kiwo na kano Zai sayi Kayan kula da lafiyar dabbobi na Naira Miliyan 60

Daga Nasiba Rabi'u Yusuf Shirin bunkasa Noma da kiwo na jihar Kano, KSADP ya ba da kwangilar Naira Miliyan 60, 621, 500,...

Ganduje ya Mika Takardar Shaidar Kama Aiki ga Sabon Sarkin Gaya

Gwamnan jihar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya jagoranci Mika katardar Kama Aiki bayan Sarkin ya karbi Rantsuwar Kama Aiki a gaban Gwamnan Kano. Da...

Da dumi-dumi : Ganduje ya Sanar da Sunan Sabon Sarkin Gaya

Daga Usman Hamza Gwamnan jihar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya Amince da nadin Alhaji Aliyu Ibrahim Gaya a Matsayin Sabon Sarkin Masarautar Gaya, bayan...

Kwamishinan Yan Sanda a Kano ya yaba da Gudummawar yan Kanywood a bangaren tsaro

Daga Abubakar Sa'eed Sulaiman Rundunar Yan Sanda ta Kasa reshen jihar Kano tasha alwashin cigaba da bada Gudunmawar ta ga Masana'atar Shirya fina-finan Hausa ta...

An kammala Gasar Kimiyyar Sinadarai ta Kasa a Kano

Daga Usman Hamza Usman Jajircewa a fannin ilimi da ilmantar da matasa domin tabbatar da cewa an basu muhimmanci tun shekarun yarinta wanda hakan zai...

Popular

Subscribe

spot_imgspot_img