Labaran Yau da Kullum

MAAUN ta Sanya Sunan Magajiya Danbatta a Gini Tsangayar koyon harkokin Shari’a na Jami’ar

Daga Hafsat Abdullahi  Shugaban kuma wanda ya kafa jami’ar Maryam Abacha American University da Franco-British International University a Kaduna, Farfesa Adamu Abubakar Gwarzo, ya bayyana...

Bincike: Shin ko Kun San abun da yake jawo Nankarwa a jikin Mata?

Nankarwa wani yanayi ne da aka fi samunsa a jikin fatar mata, musamman masu ciki. Hukumar lafiya ta Burtaniya, NHS ta ce nankarwa ba ta...

Kwankwaso Zai Bude Asibitin Kangararru a Kano

Daga Usman Hamza Tsohon Gwamnan Jihar Kano, Engr. Rabiu Kwankwaso zai kaddamar da asibitin kangararru mai zaman kansa, da kuma kula da Masu lalurar damuwa...

Bana goyon bayan cakuduwa tsakanin Maza da Mata a wajen Maulidi – Sheikh Nasir Adam

Daga Nura Abubakar Shugaban Majalisar Limaman juma'a ta jihar Kano Kuma babban Limaman masallacin Juma'a na Sheikh Ahmadu Tijjani dake Kofar mata Sheikh Nasir Adam...

Muna nan akan bakarmu Kan saka dokar ta baci a Anambra-Lai Muhd

Gwamnatin Najeriya ta sake jaddada matsayarta game da yunƙurin saka dokar ta-ɓaci a Jihar Anambra saboda tashe-tashen hankali. Tun a ranar Laraba ne Ministan Shari'a...

Popular

Subscribe

spot_imgspot_img