Labaran Siyasa

Sanusi Bature ya yabawa Sarki Sanusi II bisa inganta aiyukan yan jaridun fadarsa

Daga Sani Idris maiwaya   An bayyana Samar da ingantacen labarai a matsayin wata hanya daka iya Samar da cigaba a cikin al'umma Mai Magana da yawun...

Da dumi-dumi: Tinubu ya nada Sabon Akanta Janar na Nigeria

Daga Rahama Umar Kwaru Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya nada Shamsedeen Babatunde Ogunjimi a matsayin sabon Akanta Janar na tarayyar Nigerian bayan da aka...

Abdulmumin Kofa ya ba da tallafin Azumi ga mutane 10,000 a Kiru da Bebeji

Daga Zakaria Adam Jigirya   Dan majalisar wakilai mai kananan hukumomin Kiru da Bebeji Abdulmumin Jibrin Kofa ya tallafawa al'ummar Mazabar da kudade da sauran kayiyyaki...

Kotu a Kano ta yankewa wasu ƴan TikTok ɗaurin shekara guda a gidan yari

    Kotun Majistiri da ke zamanta a gini mai lamba 47 unguwar Norman’s land da ke ƙaramar hukumar Fagge a jihar Kano ta aike da...

Ta tabbata: NNPC ya sake rage farashin man fetur a Nigeria

Daga Maryam Muhammad Ibrahim   Kamfanin mai na kasa NNPC ya sake rage farashin man fetur a Nigeria. A baya dai ana sayar da man fetur din...

Popular

Subscribe

spot_imgspot_img