General News

Labari mai dadi: Nahcon ta rage kudin kujerar hajjin 2026

Shugaban hukumar NAHCON Kula da aikin hajji ta Nigeria  Farfesa Abdullahi Saleh Pakistan ya bayyana cewa hukumar ta rage kudin aikin hajjin bana, inda...

Shugabannin Hukumomi a Kano Sun Yaba Da Ayyukan Abba, Sun Nemi Ya Nemi Wa’adi Na Biyu

Kungiyar shugabannin hukumomi da ma'aikatun gwamnatin jihar Kano ta bayyana goyon bayanta ga Gwamna Abba Kabir Yusuf domin ta sake tsayawa takarar wa'adi na...

Idan mu ka rungumi Addu’o’i ba abun da Amurka za ta iya yiwa Nigeria – SKY

Shahararren ɗan kasuwa a Kano, Alhaji Kabiru Sani Kwangila Yakasai (SKY), ya yi kira ga ’yan Najeriya Musulmai da Kiristoci da su haɗa kai...

Shugaban APC na Kano Abdullahi Abbas ya Magantu Kan Zargin raba Ramat da Kujerarsa

Shugaban jam’iyyar APC na Jihar Kano, Alhaji Abdullahi Abbas, ya roki mambobin jam’iyyar da su nisanci duk wani abu da zai janyo rabuwar kai...

Iftila’i: An tsinci gawar wata dattijuwa mai shekaru 96 cikin rami masai a Kano

A ranar Alhamis al’ummar ƙauyen Sarai da ke ƙaramar hukumar Dawakin Kudu a jihar Kano sun shiga ruɗani bayan gano gawar wata tsohuwa mai...

Popular

Subscribe

spot_imgspot_img