General News

A Nigeria Mutane 239 Yan Bindiga suka kashe a wata guda – Bincike

A cikin mako guda, an kasha mutane akalla 239 a Najeriya da suka hada da jami’an tsaro, sannan aka yi garkuwa da 44, lamarin...

Yanzu-Yanzu : Mataimakin Shugaban Karamar Hukumar Ungoggo Ya Rasu

Daga Jamili Dantsoho Bachirawa A safiyar Lititin din ne aka sanar da Rasuwar Mataimakin Shugaban Karamar Hukumar Ungoggo Hon. Abdullahi Dantalata Karo . Shugaban Karamar Hukumar...

Tsohon Sarkin Kano Muhd Sanusi II ya Mika ta’aziyyar Rasuwar Mahaifiyar Sarakunan Kano da Bichi

Tsohon Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II ya aike d sakon ta’aziyyarsa na mutuwar Hajiya Maryam Ado Bayero ga al'ummar jihar Kano baki daya. A...

Yanzu-Yanzu :Ganduje ya Kona Gurbattatun kayiyakin da Hukumar Kare Hakkin Masu siyayya ta kwace

Daga Siyama Ibrahim Sani Gwamnan jihar Kano Dr Abdullah Umar Ganduje ya jagoranci kone kayiyakin miliyoyin Nairori d Hukumar Kare Hakkin Masu siyayya ta jihar...

Rasuwar Mahaifiya ga Sarakunan Kano da Bichi, Babban Rashi ne ga Kasa- Garban Kauye

Daga Surayya Abdullahi Tukuntawa Shugaban karamar Hukumar Kumbotso Hon Hassan Garban Kauye Farawa ya Bayyana Rasuwar Hajiya Maryam Ado Bayero ( Mama Ode ) Mahaifiyya...

Popular

Subscribe

spot_imgspot_img