General News

Kowanne lokaci daga yanzu Yan kwangilar Hanyar Gwarzo zuwa Dayi zasu dawo aiki – Sanata Barau Jibril

Daga Abubakar Sadeeq Sanatan Kano ta Arewa Sanata Barau I Jibril yace kowanne lokaci daga yanzu Yan kwangilar da suke aikin hanyar data tashi...

Hukumar Hisbah a Kano ta Kori Jami’in ta da aka Kama da Matar Aure a Otel

Daga Jamila Sulaiman Aliyu Hukumar Hisba ta jihar Kano ta Kori daya daga cikin manyan jami’anta, Sani Nasidi Uba, wanda aka fi sani da Sani...

Sallah :Ku yiwa al’umma Sauki Saboda halin da ake ciki – Shugaban Kantin kwari ga Yan Kasuwar

Daga Rabi'u Usman Anyi Kira ga yan Kasuwa Musamman Kasuwar Kantin Kwari dasu Kasance Masu yiwa Jama'a Sauki Dai-dai Lokacin da ake Cikin Hada Hadar...

Muna goyon bayan Rundunar yan sandan jihar Kano domin Inganta Tsaro a kano- Shugaban Masu sayar da filaye

Daga Rabi'u Usman Biyo Bayan Kaddamar da Littafin da Rundunar Yan Sandan Jihar Kano ta yi, Wanda Za'a Dinga Wallafa Bayanan Dukkannin Masu Karbar Hayar...

Jam’iyyar APC tace ta yiwa Mutane Miliyan 40 Rijistar Jam’iyyar a Nigeria

Jam’iyyar A P C ta ce yawan membobinta a fadin kasar ya haura miliyan arba’in.  Sakataren, Kwamitin riko na kasa na jam'iyyar, Sanata John Akpanudoedehe...

Popular

Subscribe

spot_imgspot_img