INEC ta Kara tsawaita lokutan zaben fidda gwani a Nigeria

Date:

Hukumar zaben mai zaman kanta a kasa INEC ta tsawaita lokutan zabe tare da kara lokacin zabukan fitar da gwani.

Hukumar INEC ta kara tsawaita lokacin ne bayan tattaunawa da shugabannin jam’iyyun siyasa 18 da aka yi wa rijista.

A yayin taron wanda aka yi a hedikwatar INEC a Abuja, kwamitin ba da shawarwari tsakanin jam’iyyu ya nemi a kara wa’adin mako guda ga jam’iyyun domin kammala zabukansu na fidda gwani.

Shugaban kwamitin Injiniya Yabagi Yusuf Sani ne ya nemi INEC ta dage ainihin lokacin da ta sanya na farko na ranar 3 ga watan Junin gobe.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Majalisar Dokokin Kano ta yi Doka kan masu tufar da yawu da majina a titi

Majalisar Dokokin jihar Kano ta amince da dokar cin...

Sanata Barau zai baiwa dalibai 1,000 tallafin karatu a Kano ta tsakiya da ta Kudu

Daga Aliyu Danbala Gwarzo   Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Barau...

Kamfanin Gerawa ya ba da tallafin Kwamfutoci 100 ga al’ummar Gezawa

Daga Abdulmajid Habib Tukuntawa   Kamfanin shinkafa na Gerawa Rice Mills...

Gwamnan Kano ya baiwa maja-baƙin Sheikh Karibullah da wasu malamai muƙami

    Gwamnan jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf ya amince...