Yanzu-Yanzu: Buhari Ya Rattaba Hannu Kan Dokar Zabe

Date:

Daga Rukayya Abdullahi Maida
 Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya rattaba hannu kan kudirin dokar zabe na 2021 da aka yiwa gyara Kuma aka dade ana jira.
 Shugaban ya rattaba hannu kan kudirin gyaran dokar da karfe 12:25 na rana a wani dan kwarya-kwarya biki da ya samu halartar shugaban majalisar dattawa Ahmed Lawan da kakakin majalisar wakilai Femi Gbajabiamila da dai sauransu.
 Ya ce dikar zaben da ya sanya wa hannu ta zo da babban ci gaba domin “zata ba da damar yin zabe Cikin gaskiya Kuma a bayyane.”
 Sai dai Buhari ya bukaci majalisar  kasar nan ta sake yin aiki ga dokar don ta haramta wa masu rike da mukaman siyasa shiga takara domin ya dace da kundin tsarin mulkin tarayyar Najeriya

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Rundunar yansanda ta kasa ta aiko sabon kwamishina Kano

    Hukuamr Ƴansanda ta Najeriya ta amince da naɗi CP...

Yadda akai na bukaci Tinubu ya sauya sunan FCE Kano zuwa sunan Maitama sule

Daga Rahama Umar Kwaru   Mataimakin shugaban majalisar dattawan Nigeria Sanata...

Shugabannin hukumar zakka ta Kano sun ziyarci Sarki Sanusi II

Daga Sani Idris maiwaya   An bukaci Hukumar Zakka da Hubusi...

Nimet ta bayyana jihohin da za su fuskanci tsananin zafi

Hukumar kula da yanayi ta Najeriya ta yi gargaɗin...